AMHUS Multipurpose Collections

AMHUS Multipurpose Collections Marketing | Productivity | Exporting/importing | General sales | Agency| Coordination | Opportunities

31/07/2024

MAGANA TA QARSHE AKAN ZANGA-ZANGAR LUMANA!!!
Kamar yanda muke da yaƙinin an kasu kaso huɗu, to kowane kaso a fahimta ta haƙƙine yayi addu'ar Allah Ya sa...!👇

12/07/2024

MIZANI⚖️
Mu ƙaddara Malamai zasu ce ku "fita zanga-Zanga" sai akai nasara babu me tunasu a cikinku, amma tabbas da tazo da matsala su zaku zarga!

11/07/2024

Yanzu nima da zanyi irin ta Amb Funtua da yace: "Buɗe Boarder...!", haka zan sha kwandon zagi ko?!
Na sha dariyar comments 🤣🤣🤣

A CONFUSED ACTIVISM By advocating F€M!₦!$M, you are exposing your inner belief towards women as total weakness and Liabi...
10/07/2024

A CONFUSED ACTIVISM
By advocating F€M!₦!$M, you are exposing your inner belief towards women as total weakness and Liability🤷🏾‍♂️!
But in reality it's universally acceptable that Women are strong in their domain and weak in men domain in the same way where men are strong in their domain and weak in women domain🙅🏾‍♂️!!
Believe it or not, Man can never give birth and women can never do the other way round🤦🏾‍♂️!!!

AMHUS

Girman kaza bashi da alaƙa da daɗin ta, hakazalika ƙanƙantan ta shi ma bashi da alaƙa da daɗin ta. In dai ya kasance mut...
07/07/2024

Girman kaza bashi da alaƙa da daɗin ta, hakazalika ƙanƙantan ta shi ma bashi da alaƙa da daɗin ta. In dai ya kasance mutum da kuɗin shi ya siye ta, sai ya saki jiki ya sarrafa ta yadda za ta mishi daɗi.

Tabbas kaza akwai daɗi, Allah yayi halitta a wajen, shi yasa wasu ke zagaya wa maƙota suna sace kajin da ba nasu ba suna ci, yin hakan haramun ne, abinda yafi dacewa mutum ya hakura Allah ya mallaka mishi nashi, sai yayi yadda zai yi da ita.

Allah ya ƙara mana lafiya da kwanciyar hankali mu dinga cin kaji domin inganta lafiyar mu
😂🙏

Copied

07/07/2024

Yau na wuni ina taya madam aikin weeken (Har Tuwon dawa nayi mata) Don haka nazo a makare! A bani labarin "Kaza" da "8500" da nake ta gani pls

Wannan karen kiwon ya samu rauni (Yayi jina-jina) ne bayan ya yi faɗa da kerkeci don ya kāre garkensa, yayin da tumaki s...
06/07/2024

Wannan karen kiwon ya samu rauni (Yayi jina-jina) ne bayan ya yi faɗa da kerkeci don ya kāre garkensa, yayin da tumaki suke nuna masa jinjinawa tareda kulawa da shi bisa halin da ya shiga wajen basu kariy. Ko da wane irin ƙarfi ne mutum yake da shi, nuna masa yadda kake godiya ga ƙoƙarce - ƙoƙarcensa yana da tasiri sosai. Karen yana a shirye ya mutu domin tumakinsa, kuma yadda tumaki suke jajanta masa a lokacin shi ne abin da yake bukata. Kada ka kasa jinjinawa duk wand yake a shirye ya yi yaƙi dominka ko kuma ya tsaya tare da kai a lokacin da kake bukatar taimako. Ka nuna godiya ga ƙoƙarce - ƙoƙarcensu da kuma ƙarfinsu

Copied and Translated

Don Allah menene ingancin wannan labari da Leadership Hausa  ta wallafa?!CcƊalibai da masu ruwa da tsaki daga jami'ar Al...
02/07/2024

Don Allah menene ingancin wannan labari da Leadership Hausa ta wallafa?!
Cc
Ɗalibai da masu ruwa da tsaki daga jami'ar Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil - ADUST kaɗai nake son inji daga garesu

DAGA: Taskar Bakwankwashe mai ilimi, Sociologist Kamal IbrahimKatsaya ka kalli mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara  da kyau s...
01/07/2024

DAGA: Taskar Bakwankwashe mai ilimi, Sociologist Kamal Ibrahim

Katsaya ka kalli mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara da kyau sai ka tambayi kanka , Shin wannan Dattijuwa ta cancanci kayi mata mummunan fata kuwa? Idan Har zaka kalli wanna Baiwar Allah kayi mata hukunci da abinda ɗanta ya aikata ko yayi maka. Indai Kai Musulmi ne to ko mahaifiyar Rara ba musulma bace yakamata Kar ka cutar da ita da harshe ko da cikinka. Indai Kai muminine tofa Babu yadda za'ayi ka cutar da ita. Idan ko kaga kana cutar da ita da mummunar addua tofa ka binciki Imaninka.

Ban taba ƙaunar rara a siyasance ba . Amma ban taba ƙim mahaifiyarsa saboda ƙiyayyar ɗant ba. Kuma Koda ace kanaso kaga Rara a musifa saboda wani Abu da yayi maka na laifi , to wallahi bai kamata kayi masa fatan faɗawa irin wannan masifa ba. Duk ƙiyayyar da kake Masa yakamata a wannan Gabar ka tausaya masa. Tashin hankali Nan ba abune mai misaltuwa ba.

Kada siyasa tasa mu zama mahaukata, marasa addini. Indai Duniyace ga ta nan, kana cikin zagin iyayen wani da yimusu mummunan fata zaka zo ka mutu.

Allah ka bayyana wannan Baiwar Allah . Shi Kuma Rarara Allah ya karfafa Masa zuciyarsa Amin

NAME SPELLING CHALLENGEWrite your name based on Japanese Alphabet?!Mine: KAZUTEDOTATAKARIKIWon in Tahir Tsamiya 's PostH...
30/06/2024

NAME SPELLING CHALLENGE
Write your name based on Japanese Alphabet?!
Mine: KAZUTEDOTATAKARIKI
Won in Tahir Tsamiya 's Post

HAUSA
Rubuta sunanka da yaren Japan, ni ga nawa nan a Sama.

28/06/2024

Babu ruwana da shirmen Rarara, kana yin post ko comment mai nuna murna da sace babar sa zan saita maka ƙeya!
Ko yaya muke da kai kuwa!

28/06/2024

IDAN KAYI TUNANI🙄🤦🏾‍♂️
Faɗanka da Rarara ne ba gyatumarsa ba🤔🤷🏾‍♂️!
Uwa-uwa ce fah😏🙅🏾‍♂️!!
AlLah Ya gyara mana zukata😢🙆🏾‍♂️!!!

Address

No. 633 Lokon Makera Qtrs, Gwale L. G.
Kano
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMHUS Multipurpose Collections posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share