Faggen gwagwarmaya

Faggen gwagwarmaya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faggen gwagwarmaya, Consulting Agency, Kano nasarawa, Kano.

Ashe Abinda Musa Mai Sana'a Ya Yi Kenan Har Yasa Wasu Fusatattun Matasa S**a Jibge Shi A Kano
01/04/2026

Ashe Abinda Musa Mai Sana'a Ya Yi Kenan Har Yasa Wasu Fusatattun Matasa S**a Jibge Shi A Kano

BREAKING: “They are posting about me and threatening me, if anything happened to me, there will be a big problem. I'm no...
01/04/2026

BREAKING: “They are posting about me and threatening me, if anything happened to me, there will be a big problem. I'm not scared! President Donald Trump knows I'm here, the American people know I'm here.” - Alex Barbir

DAGA BAKIN GENERAL BMBYabon gwani ya zama dole, haka zalika fadin gaskiya ga mai furta ta ma wajibi ne.Wannan malami ne ...
01/04/2026

DAGA BAKIN GENERAL BMB

Yabon gwani ya zama dole, haka zalika fadin gaskiya ga mai furta ta ma wajibi ne.

Wannan malami ne mai barkwanci da sanya jama'a nishadi. A lokuta da dama yana yi wa shuwagabanninmu wa'azi ta hanyar barkwanci, kuma da yawa daga cikinsu karatunsa yana ratsa su.

Tsawon kwanaki bayan dakatar da shi daga wannan aikin Allah da yake yi, na daina ganin sabbin bidiyoyinsa suna yawo, har ma tsofaffin ma ban cika ganinsu ba.

Shin me ke faruwa da MAL. ABUBAKAR SALIHU (ALKALI ZARIA)?

Ba tuhumar kowa nake yi ba, kawai dai na ji shirun ya yi yawa ne. Muna fatan yana cikin koshin lafiya kamar yadda muke zato.

Don Allah ku yi mana mention na na kusa da shi, domin mu san halin da yake ciki. Mu dai 'yan Darikar Tijjaniyya muna kaunarsa fiye da kima.

Babban dalilinmu kuwa shi ne: Bai raina kowa, kuma gaskiyarsa ita ce ta sa aka fara mantawa da shi.

Haka zamu zuba ido malamai masu fadin gaskiya karshensu ya kasance haka?

According to a report by Iran International, the Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) has announced that children as...
01/04/2026

According to a report by Iran International, the Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) has announced that children as young as 12 are now permitted to assist in military efforts.

An official explained that the age requirement was lowered because many young children expressed a desire to help.

Although these minors are currently being recruited for "support roles," the decision has sparked significant international concern.

Human rights activists argue that this move violates global laws designed to protect children from military involvement.

This development occurs during a period of high tension in the country, marked by increased security patrols and a crackdown on internet access.

06/10/2025

AYI hakuri haka rabbu ya kadarto Tijjanawa ba akaimu son ma'aiki ba.

Allah yasaka da Alkhairi
25/09/2025

Allah yasaka da Alkhairi

25/09/2025
25/09/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.

Address

Kano Nasarawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faggen gwagwarmaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share