AKY MEDIA DIRECTORs 44 LGA.

Call

AKY MEDIA DIRECTORs 44 LGA. RealityTrust. +2348033747402

24/08/2026

ZAMU ZABI AHMADU BA RUWANMU DA JAM'IYYAR YAN BIAFARA 🤣

24/08/2026

Masha Allah

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf  na ci gaba da cika alkawuransa wajen inganta ababen more rayuwa, musamman...
24/08/2026

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf na ci gaba da cika alkawuransa wajen inganta ababen more rayuwa, musamman harkar tituna.

Matsayin Ayyukan Tituna Masu falle biyu (Dualized) na 5KM: Daga cikin tituna 37 da aka gada daga gwamnatin baya, an kammala tituna 18, yayin da ake ci gaba da aiki a kan tituna 16. An soke kwangilolin tituna 3 saboda gazawar ’yan kwangila wajen gudanar da ayyukan. Za a sake bayar da kwangilolin ayyukan da aka soke nan ba da jimawa ba, domin tabbatar da kammala su.



Ibrahim Adam
Mai Ba Gwamnan Jihar Kano Shawara na Musamman (Social Media)

Alhamdulillah! The 5KM Takai Road Project is now nearing completion. 🚧✨Once completed, this important project will impro...
24/08/2026

Alhamdulillah! The 5KM Takai Road Project is now nearing completion. 🚧✨

Once completed, this important project will improve mobility for residents, provide street lighting for safer nighttime travel, and boost commercial activities across the area.

This is another step towards building better infrastructure and improving the lives of the people.

Ongoing construction and concrete casting of a Pedestrian paved sidewalk along Airport Road.
24/08/2026

Ongoing construction and concrete casting of a Pedestrian paved sidewalk along Airport Road.

23/08/2026

Gwamnatin Kano ta ce ta kusa kammala biyan bashin kuÉ—in garatuti da ta daga daga gwamnatocin baya.

Mai baiwa gwamnan Kano shawara kan kafafen sadarwa na zamani Ibrahim Adam ne ya bayyana hakan, cikin wani saƙo da ya wallafa a sahfinsa na Facebook ranar Lahadi.

Bayanin da Ibrahim ya fitar ya nuna, daga hawan gwamna Abba zuwa yanzu, ya biya kuÉ—in garatuti Naira Miliyan dubu 32, cikin miliyan dubu 48 da ya gada daga gwamnatocin baya.

Hakan na nufin Naira Miliyan dubu 16 ya rage cikin bashin kuÉ—in garatutin ma'aikata da ba'a biya ba.

Address

Kano

Telephone

+2348033747402

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AKY MEDIA DIRECTORs 44 LGA. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share