KASAR Keffi A Jiya DA Yau

  • Home
  • KASAR Keffi A Jiya DA Yau

KASAR Keffi A Jiya DA Yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KASAR Keffi A Jiya DA Yau, Business service, Sarkin Abdullahi Mai street Yara keffi, .

Sabon kogunan keffi Alh Omar Suleiman Wanda Mai martaba Sarkin keffi ya nada ranan lahadi. Ubangiji Allah ya Taya Riko.🙏
29/11/2023

Sabon kogunan keffi Alh Omar Suleiman Wanda Mai martaba Sarkin keffi ya nada ranan lahadi. Ubangiji Allah ya Taya Riko.🙏

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJIUN ubangiji Allah ya jikan sa da Rahman 🙏
25/11/2023

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJIUN ubangiji Allah ya jikan sa da Rahman 🙏

Sakon Taya Murna Shafin kasar keffi a jiya da yau Na Taya ASI SY Modibo Murna Zuma  immagration officer. Ubangiji Allah ...
12/11/2023

Sakon Taya Murna
Shafin kasar keffi a jiya da yau Na Taya ASI SY Modibo Murna Zuma immagration officer. Ubangiji Allah ya Tsare mana ku 🙏

Allahu Akbar!!Alh Hassan Muhammad Agwai Ciroman keffi.
07/11/2023

Allahu Akbar!!
Alh Hassan Muhammad Agwai Ciroman keffi.

Sakon Taya MurnaShafin kasar keffi a jiya da yau Na Taya Murna Ga DCP Sharu Murna samun Girma da Hukuman Yansandan Najer...
12/10/2023

Sakon Taya Murna

Shafin kasar keffi a jiya da yau Na Taya Murna Ga DCP Sharu Murna samun Girma da Hukuman Yansandan Najeriya tabashi da ACP zuwa DCP. ubangiji Allah ya Kara Girma.

12/10/2023

Alhahamdullilah Ni,iman Ruwan Sama a keffi magaji DanYamusa

12/10/2023

Marasa lafiya Na Gida da Na asibiti ubangiji Allah yabasu lafiya 🙏

12/10/2023

Alhahamdullilah !!

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJIUNYanzu shafin kasar keffi a jiya da yau ke samun labarin rasuwar Hon Ahmad Ladan kambari...
16/09/2023

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJIUN

Yanzu shafin kasar keffi a jiya da yau ke samun labarin rasuwar Hon Ahmad Ladan kambari Tsohon malamin makarata Tsohon ma"ikacin gwanatin Taraiyan Najeriya Kuma Dan siyasa gogaige Wanda kafin rasuwar sa shine kansilan ma"ikatan kiwon lafiya Na karaman Hukuman keffi ya Rasuwa Yau Asabar 16/9/2023. Kuma tuni Anyi janaidarsa kamar yanda addinin musuluci yatanada ubangiji Allah ya jikan sa da Rahma Amin 🙏.

Allahu AkbarMarigayi Alh Dr Hassan Muhammad Lawal jarman keffi. Ubangiji Allah ya jaddada Rahma a Makwancin sa.🙏
08/09/2023

Allahu Akbar

Marigayi Alh Dr Hassan Muhammad Lawal jarman keffi. Ubangiji Allah ya jaddada Rahma a Makwancin sa.🙏

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJIUN.Mai Girma Gwanan jihar Nasarawa Engr AA Sule da maimartaba Sarkin keffi Alh Dr Shehu M...
31/08/2023

INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJIUN.

Mai Girma Gwanan jihar Nasarawa Engr AA Sule da maimartaba Sarkin keffi Alh Dr Shehu Muhammad Chindo Yamusa 111 da sauran Sarakuna da Dinbin Al'uma s**a sallaci gawar marigayi ya Haj maimuna matar Sarkin umaasha a padan Sarkin keffi Yau da 10 na safe.ubabgiji Allah ya jikan ta Da Rahman 🙏.

Sakon Taya MurnaShafin kasar keffi a jiya da yau Na Taya Officer Bawa Murna samun Girma a Rundunan Yansandan Najeriya wa...
31/08/2023

Sakon Taya Murna

Shafin kasar keffi a jiya da yau Na Taya Officer Bawa Murna samun Girma a Rundunan Yansandan Najeriya wato ASP. Ubangiji Allah ya Taya riko.

Address

Sarkin Abdullahi Mai Street Yara Keffi

Telephone

+2348065550345

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KASAR Keffi A Jiya DA Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Business?

Share