Kosawa Visual Hub

Kosawa Visual Hub 🌟 BARKA DA ZUWA SHAFIN "HASKE GA MUSULMI" 🌟

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Haske ga Musulmi wata manufa ce da aka kirkiro domin wayar da kai da faɗakarwa ga 'yan uwa Musulmai — ta hanyar ilimi, hikima da hasken shiriya daga Al-Qur’ani da Hadisi.

29/05/2026

Babu Bambanci Tsakanin Mai Kudi Ko Mai Mulki Da Talaka a Wannan Waje Kowa Yana Neman Yardar Allah Ne, Sai Kuje Kuna Rige-Rige Neman Wajen Kwanciya Ko Kwalin Kwanciya Da Shugaban Kasa a Nan.

Shiekh Kabiru Haruna Gombe ya ci gaba da tambayoyi ga ’yan Tatsine. Kamar yadda kuka sani, an tsaya a tambaya ta 40, yau...
26/12/2025

Shiekh Kabiru Haruna Gombe ya ci gaba da tambayoyi ga ’yan Tatsine. Kamar yadda kuka sani, an tsaya a tambaya ta 40, yau kuma an ci gaba daga ta 41 zuwa ta 50, in sha Allah.

Har yanzu dai, Masususska bai amsa ko tambaya ɗaya ba. Ya yi ƙoƙarin amsa guda ɗaya, amma kash! tambayar Shiekh Kabiru Gombe ta yi gabas, amsar Masususska ta yi yamma.

Shiekh Kabiru Haruna Gombe ya yi alƙawarin cewa matuƙar Dan Kala Kato Masususska ya amsa ko tambaya ɗaya ce, to Shiekh Kabiru Gombe shima zai zama Dan Kala Kato.

Tambayoyi daga 41–50 suna zuwa ne a wa’azin walimar auren ’yar Shiekh Dalhat Bello, daga Masallacin Abdullah bn Abbas, Zaria.

Limaman da za su jagoranci Sallar Juma’a a Masallatai Masu Tsarki Biyu:Masallacin Harami (Masjid Al-Haram): Sheikh Abdul...
26/12/2025

Limaman da za su jagoranci Sallar Juma’a a Masallatai Masu Tsarki Biyu:

Masallacin Harami (Masjid Al-Haram): Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais

Masallacin Annabi (Masjid Al-Nabawi): Sheikh Abdulmohsen bin Muhammad Al-Qasim

26 Disamba 2025 | 6 Rajab 1447

Ku katangance mãtanku, mãtã bata da abokin miji, bata da ɗan uwan miji.Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula  Hafizahullah
26/12/2025

Ku katangance mãtanku, mãtã bata da abokin miji, bata da ɗan uwan miji.

Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula Hafizahullah

Kuskure ne kabar matarka tayi duk abinda taga dama. Tãyi sallah ko bata yi ba, baka damu ba, tãyi azumi ko bata yi ba, b...
26/12/2025

Kuskure ne kabar matarka tayi duk abinda taga dama.
Tãyi sallah ko bata yi ba, baka damu ba, tãyi azumi ko bata yi ba, baka damu ba, ta iya sallah, ta iya wankan janaba, wadanne tashoshi take kallo, dawa take mu'amala... wanda taga dama... wannan ba daidai bane.

Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula Hafizahullah

INA KIRA GA SHUGABAN KASA MASARA YAYI SAUKI TAKI YAYI TSADA, MASARA YAYI SAUKI TAKI YAYI TSADA IDAN ANA SON MANOMI YAYI ...
26/12/2025

INA KIRA GA SHUGABAN KASA MASARA YAYI SAUKI TAKI YAYI TSADA, MASARA YAYI SAUKI TAKI YAYI TSADA IDAN ANA SON MANOMI YAYI NOMAN DA ZA'A KORI YUNWA, TO SAI AN SAMI SUBSIDY A JIKIN TAKI DA SAURAN KAYAN NOMA DOMIN A SAMU SAUKI, ALLAH YA BADA IKON DUBAWA - SHEIKH IMAM DR Abdullahi Bala Lau HAFIZAHULLAH

Ana son Annabi ne ta yi masa É—a'a. Idan son da kake yiwa Annabi na gaskiya ne toh za ka yi masa É—a'a. Magabata son Annab...
26/12/2025

Ana son Annabi ne ta yi masa ɗa'a. Idan son da kake yiwa Annabi na gaskiya ne toh za ka yi masa ɗa'a. Magabata son Annabi da suke yi bai tsaya ga sonsa cikin zuciya ba, ya ƙunshi koyi dashi da aiki da abinda ya karantar.

Sheikh Dr Jabir Sani Maihula Hafizahullah

20/06/2025

Allah Subhanahu Wata'ala Ya Gafarta Mana.

Allah Subhanahu Wata'ala Ya Bamu Ikon Zuwa Wannan Wuri Mai Tsarki Kafin Mutuwar mu
14/06/2025

Allah Subhanahu Wata'ala Ya Bamu Ikon Zuwa Wannan Wuri Mai Tsarki Kafin Mutuwar mu

Address

Kubau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kosawa Visual Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share