26/05/2026
“A cikin kwanakin nan… wani suna yana ta yawo a social media sosai — Colin McDonald.
Mutumin nan babban jami’i ne a Amurka da aka ɗora masa yaƙi da masu damfara biliyoyin kuɗi. 💰🚨
Amma abin da ya saka mutane s**a fara yada videos ɗinsa sosai shine… yadda yake magana cikin tsoro da ƙarfin hali. 😳
A wani taro da aka yi kwanan nan, Colin McDonald ya fito ya ce:
‘Ku ci, ku sha yanzu… saboda kwanakin ku sun kusa ƙarewa!’ 😨🔥
Wannan magana tasa mutane s**a rude a internet.
Videos ɗinsa s**a fara yawo a TikTok, Facebook da YouTube sosai. 📱🌍
Ana cewa yanzu yana jagorantar manyan bincike akan zamba da aka yi da kuɗaɗen gwamnati a Amurka. 💵🚔
Wasu suna kiransa: ‘Fraud Hunter’ 🕵️♂️
Wasu kuma suna cewa: ‘Mutumin da masu damfara suke tsoro.’ 😳
Har ma wasu videos ɗinsa sun nuna yadda yake gargadin masu zamba kai tsaye ba tare da tsoro ba. 🔥”