CUTA DA Magani

CUTA DA Magani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CUTA DA Magani, Lafia.

ASLM ALAIKUM



WANNA CIBIYA WADDA TA SHAHARA WAJENBADA TEMAKON MAGANI TANA SARDA AL UMMA CEWA
DUK WANDA ALLAH YA JARABTA DA WA ANNAN MATSALOLI KAMAR HAKA
BAKIN ALJANI
KAMUN MAYE
CIWON DAJI
WANDA AKA

02/07/2022
aslm jamaa ga sadaka fisabidallah ajarraba asami miyan tsanya ciyawa da yayan dunnu da shege katsinka wato ciyawan sa6an...
04/06/2022

aslm jamaa ga sadaka fisabidallah ajarraba

asami miyan tsanya ciyawa da yayan dunnu da shege katsinka wato ciyawan sa6ani da gogamasi adebosu yau sunday ake diba adaka akesha ana wanka sati2 wllh badai karfe yacikabaslm jamaa ga sadaka fisabidallah ajarraba asami miyan tsanya ciyawa da yayan dunnu da shege katsinka wato ciyawan sa6ani da gogamasi adebosu gobe lahadi ake diba adaka akesha ana wanka sati2 wllh badai karfe yacikaba

+2349040455721

HAUSAWA BA'ABARSU ABAYABA WAJEN HADA MAGUNGUNA.KAMAR HAKA1 kurna tana maganin cizon maciji.2 goruba tana maganin fitsari...
04/06/2022

HAUSAWA BA'ABARSU ABAYABA WAJEN HADA MAGUNGUNA.

KAMAR HAKA

1 kurna tana maganin cizon maciji.

2 goruba tana maganin fitsarin jini da basic

3 giginya tana maganin ciwon haure kuma tana kara karfin maza.

4 zogalai Hana maganin ciwon amosani da ciwon kai da gudawa.

5 bagaruwa tana maganin majina da ciwon hakori da kuma karfin .maza.

6 gwaiwar namijin saniya tana maganin sanyin gaba da yoyon jini da Karin maza ko mata.

7 gwaiba tana maganin zawo.

8 lalle yana maganin hawan jini.

9 dogon yaro ( darbejiya ) yana maganin hawan jini da ciwon gani dasashi.

10 gwaiwar rakumi tana maganin ciwon ciki.

Tanbaya Akan kowace irin lalura kedamun Ka
04/06/2022

Tanbaya Akan kowace irin lalura kedamun Ka

28/05/2022

ASLM ALAIKUM

WANNA CIBIYA WADDA TA SHAHARA WAJENBADA TEMAKON MAGANI TANA SANAR DA AL UMMA CEWA
DUK WANDA ALLAH YA JARABTA DA WA ANNAN MATSALOLI KAMAR HAKA
BAKIN ALJANI
KAMUN MAYE
CIWON DAJI
WANDA AKAYI MA SIHIRI
KO RAZANA
KO MUMMUNAN MAFARKI
KO CIWON ISKA
CIWON ANTA
CIWON ODA
TABIN HANKALI

DASAURANSU

KANA MUNA BADA TEMAKO NA ASIRI KALA KALA KUMA MUNA KARYA ASIRI CIKIN IKON ALLAH

ALA MOMIN KAMUWA DA BAKIN ALJANI (NAMIJIN DARE)
1.YAWAN BACIN RAI
2.YAWAN KASALA
3.YAWAN CIWON KAI
4.YAWAN CIWON KAFA
5.YAWAN MAFARKIN KINA SADUWA DA NAMIJI
6.RIKICEWAR JININ HAILA
7.YAWAN BARIN CIKI
DASAURANSU
DOMIN KARIN BAYANI

Send a message to learn more

FARIN JINI MAI QARFIN GASKEAssalamu alaikum manyan malamai da almajirai Irina da fatan anwayi gari lfy albarkan dake cik...
28/04/2022

FARIN JINI MAI QARFIN GASKE

Assalamu alaikum manyan malamai da almajirai Irina da fatan anwayi gari lfy albarkan dake cikin wannan rana Allah kasadamu dashi Dan sayyadina rasulullah
To yan uwa yau gamu dauke da sirrun farin jini
Wanda yaka mata ace kowa yana dashi Dan wani kasuwa yake wani aikin gwamnati wani aikin Irin namu na almajirai wani akan soyayya da dai sauransu to kaga yana da kyau muyi anfani da maganin farin jini Dan samun jama a ako da yaushe yan uwa akowana lkc farin jini abune Wanda kowa yake nema ido rufe mata da maza to ga wannan ajarraba aga aikin Allah
To ga kar dai incikaku da surutu ga yanda aikin yake
Ana rubuta suratul yusufa tareda suratul anbi a,i amma yanda ake duk in karubuta aya daya acikin suratul yusufa to se ka rubuta aya daya acikin suratul anbi a, i haka zakai tayi har kagama idan kagama kasamu ruwa mai kyau kawanke idan kanada wadata kaze ruwan zam zam kawanke dashi idan ba ka dashi shikenan Allah yabada ikon gwadawa
To kamar dai yanda akasani izinin aiki da Wannan sirri shine share tareda like Dan neman qarun bayani Kuyi mana magana ta comment insha Allahu zamu amsa gamasu buqatar ayi musu aiki ga number WhatsApp namu +23409040455721

Address

Lafia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CUTA DA Magani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to CUTA DA Magani:

Share