07/08/2026
*📖 ZAMAN KARATUN AL’QUR’ANI DA ADDU’A 🤲*
Da zuciya ɗaya cikin imani, muna gayyatar dukkan *coordinators da magoya baya* zuwa wani gagarumin *Zaman Karatun Al-Qur’ani da Addu’a* wanda *Campaign DG, Hon. Abdullahi Yammani* ya shirya a madadin *Rtd IGP Muhammad Abubakar Adamu, CFR, NPM, mni.*
Wannan taro damar ce ta roƙon *Allah SWT* don jagoranci, rahama, kariya, haɗin kai, da albarka ga kanmu, ga jihar mu, da kuma nasar manufar mu gaba ɗaya.
*đź—“ Rana:* Asabar, 8 ga Agusta 2026
*đź•’ Lokaci:* 3:00 PM
*📍 Wuri:* Ofishin Campaign, Jos Road, Lafia
Allah SWT Ya karɓi karatun mu da addu’o’in mu, Ya haɗa zuciyoyin mu kan alkhairi, Ya kuma ba Jihar Nasarawa zaman lafiya, hikima, da nasara. Amin. 🤲📿
* Media *