11/01/2022
Ina Rokon Allah yayi maka Albarkar fiye da tubanka, Yaji kanka fiye da tunaninka, ya Kara azurtaka fiye da nemanka, ya karbi ibadunka fiye da nemanka, Allah yayiwa mahaifanka Rahama ba tareda binciken ayyukansu ba. Allah ya rufama asiri duniya da Lahira.
Idan har kaji dadin Wannan Addu,a Dana yima Dan Allah karaba Wannan Aiken zuwa Group biyar 5 🙏🙏🙏 ka danna Follow, Bi