Yerwa Crypto Articles

Yerwa Crypto Articles Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yerwa Crypto Articles, Business service, Maiduguri, Maiduguri.

CEX.IO sunce a ranakun karshen makon da muke chiki (weekend) zasuyi snapshot.CEX.IO sun fara maganar TGE (launching) yau...
18/12/2024

CEX.IO sunce a ranakun karshen makon da muke chiki (weekend) zasuyi snapshot.

CEX.IO sun fara maganar TGE (launching) yau, kuma sunce kusa-kusan nan zasuyishi. Kada mu manta munyi linking account dinmu na CEX da mining dinsu. Ina bamu shawarar muyi dan activities ko yayane achikin CEX account dinmu. Idan baka taba amfani da itaba, lallai ina bamu shawarar muyi first depositing koda na $5 ne, sannan muyi trading da ita achiki koda sau dayane.

CEX basuce ayi hakan ba, kuma su nuna alamar akwai bukatar ayi hakan ba. Don haka ba dole bane, saidai ina tsoron kada suzo da wata ka'ida (criteria) ta bukatar hakan alokachin launching, ko kuma sufi bawa wayanda s**a taba amfani da CEX account dinsu token.

A kula, nace yin hakan ba dole bane, don haka babu takurawa kai, idan mutum bashida damar yin ko kuma baiji ya gamsu da yayi ba, kada yayi. Shawarace kawai, akwai damar dauka ko kuma a watsar da ita. E get why!

Danjuma Ali✍🏼

Saqo mai mahimmanci Ga Masu Mining SIDRA Sidra Chain tana bukatar duk masu amfani da wallet na waje (kamar MetaMask, Bra...
18/12/2024

Saqo mai mahimmanci Ga Masu Mining SIDRA

Sidra Chain tana bukatar duk masu amfani da wallet na waje (kamar MetaMask, Brave Wallet, da sauransu) su haɗa wallet ɗin su da Sidra Chain kafin ranar 15 ga Janairu, 2025. Wannan yana nufin:

1. Me ake nufi da "wallet na waje"?
Wallet na waje shine digital wallet da yake a waje da Sidra, kamar MetaMask ko Trust Wallet. Ana amfani da su domin ajiyar kudade ko gudanar da mu'amala akan blockchain.

2. Me yasa dole ne a haɗa wallet ɗin?
Wannan matakin yana nufin tabbatar da cewa wallet ɗin da kake amfani da ita tana da alaka da Sidra Chain. Ba za ka iya amfani da wannan wallet akan Sidra ba idan baka haɗa ta ba kafin wannan rana.

3. Me za ka yi?

Idan kana da wallet na waje (kamar MetaMask), ka je settings a cikin Sidra Chain, sannan ka bi umarnin haɗawa da wallet ɗinka.

Idan baka da wallet na waje, wannan sanarwar ba ta shafe ka.

4. Me zai faru idan baka haɗa ba?
Idan baka haɗa wallet ɗin ka kafin Janairu 15, 2025, ba za ka iya amfani da wannan wallet akan Sidra ba.

Three days left till   listing😳
17/12/2024

Three days left till listing😳

🚀 Alpha Network is LIVE! 🚀Missed out on $Grass? Don't worry—Alpha Network is here with even bigger rewards!🎁 Potential R...
17/12/2024

🚀 Alpha Network is LIVE! 🚀

Missed out on $Grass? Don't worry—Alpha Network is here with even bigger rewards!

🎁 Potential Reward: $1,500

🔗 What is Alpha Network?

Alpha Network is a decentralized network designed for developers and users to build and interact with decentralized applications (dApps) and services. Built on blockchain technology, it ensures transparency, security, and immutability.

💰 Backed by Top Investors:
Alpha Network secured $2M in early funding from reputable names like Mask Network and Sora Ventures.

🌟 How to Get Started & Earn Points

1️⃣ Register Your Account
Visit the site: https://alphaos.net/point?invite=Z78SHC

Connect your email and Phantom wallet.

Chat with AI and check in daily.

Use Code: Z78SHC
2️⃣ Mine Points Automatically
Install the extension: AlphaOS Chrome Extension
Start automated mining and claim points.
3️⃣ Refer Your Friends

Head to the main page.
Copy your unique referral link.
Invite your friends and earn even more points!

📲 Join the future of decentralized innovation!
Stay updated:

Don’t miss this chance—start mining and earning NOW! 🚀

09/11/2024

Good night

31/10/2024

GN
Hustlers

GN hustlers
07/10/2024

GN hustlers

AVIVE WORLD:Duk bayan awa ɗaya ake mining, idan ka*o kuma zaka bari sai bayan wasu awanni ko duk bayan 24hours, ba dai a...
07/05/2023

AVIVE WORLD:
Duk bayan awa ɗaya ake mining, idan ka*o kuma zaka bari sai bayan wasu awanni ko duk bayan 24hours, ba dai a*o ka haura 25hrs.
🔨New Mining APP~
- The best mining app in 2023
Cliam free in referrals
Get $VV coin in mining
👉Click this link to register:
https://m.avive.world/register/?vcode=z3t37i

A yanzu haka ana mining ɗin coin ɗinsu VV sannan suna bayar da kyautar BTC kamar dai yadda CORE s**ayi.

Register su tana da sauƙi sosai:
1. Kayi register da Email ɗinka ta nan zasu tura maka da OTP ta Email ɗin saika ka ɗauko ka saka:

2. Shikenan saika sauke Application ɗinsu ta Website ɗin, kayi login, ka fara CLAIMING. Dm me, a samen ta inbox ,domin karin bayani,

🔨New Mining APP~
- The best mining app in 2023
Cliam free in referrals
Get $VV coin in mining
👉Click this link to register:
https://m.avive.world/register/?vcode=z3t37i

🔨New Mining APP~
- The best mining app in 2023
Cliam free in referrals
Get $VV coin in mining
👉Click this link to register:
https://m.avive.world/register/?vcode=z3t37i
AREWA AREWA CRYPTO MARKET DISCUSSIONOAREWA CRYPTO MARKET DISCUSSIONTAREWA CRYPTO MARKET DISCUSSIONSAREWA CRYPTO MARKET DISCUSSIONoCrypto AirdropsoCrypto AirdropsoCrypto AirdropoCrypto AirdropoCrypto AirdropoCrypto Airdrop

Brazil's largest investment bank, has launched a crypto trading platform with access to   ,   and several other digital ...
16/08/2022

Brazil's largest investment bank, has launched a crypto trading platform with access to , and several other digital assets.

16/08/2022

JUST IN: Ripple has been added to the Inc. 5000 list of fastest growing private companies in America.| Y.C.A

SHAWARWARI DON KARE SULALLANKA WATO (CRYPTOCURRENCIES):Duba kafin ku yi tsalle! Kafin saka hannun jari a cryptocurrency,...
16/08/2022

SHAWARWARI DON KARE SULALLANKA WATO (CRYPTOCURRENCIES):

Duba kafin ku yi tsalle! Kafin saka hannun jari a cryptocurrency, tabbatar da fahimtar yadda yake aiki, inda za'a iya amfani da shi, da yadda ake musanya shi. Karanta shafukan yanar gizon coins Dinda kake so kayi investing (kamar Ethereum, Bitcoin ko Litecoin da sauransu) don ku fahimci yadda take aiki sosai, kuma ku karanta labarai masu zaman kansu kan cryptocurrencies da kuke la’akari da su.
NB: Darajar cryptocurrency na iya canzawa kowace awa. Zuba jarin da ƙila ya kai dubban daloli a yau zai iya kai darajar ɗaruruwan daloli ne kawai gobe. Idan darajar ta ragu, babu tabbacin cewa za ta sake hawa sama.

Yi dabarar wariyar ajiya Wato DCA. Ka yi tunanin abin da zai faru idan kwamfutarka ko na'urar tafi da gidanka (ko duk inda ka adana jakarka) ta ɓace ko sace ko kuma idan ba ka da damar yin amfani da ita. Ba tare da dabarar ajiyar kuɗi ba, ba za ku sami hanyar dawo da cryptocurrency ku ba, kuma kuna iya rasa hannun jarin ku.| Y.C.A

14/08/2022

JUST IN: Shiba Inu has flipped Avalanche to become the 12th largest cryptocurrency in the world by market value. |Y. C. A

Address

Maiduguri
Maiduguri

Telephone

+2348062806667

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yerwa Crypto Articles posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share