Mukoma tsangaya maiduguri

Call

Mukoma tsangaya maiduguri I am usman abba kaka and am willing to tell the world more about me. Am 25 years old and live in maiduguri borno state of Nigeria.

Am single for now and am selling women wrapper's,women make up materials, cosmetics and much more at maiduguri Monday market

photo mai magana
21/08/2026

photo mai magana

Idan Allah Ya haɗa ka da mutane masu son ka da gaske, masu maka fatan alheri, farin ciki da nasara, wannan babbar ni’ima...
20/08/2026

Idan Allah Ya haɗa ka da mutane masu son ka da gaske, masu maka fatan alheri, farin ciki da nasara, wannan babbar ni’ima ce da ta kamata mutum ya yawaita gode wa Allah a kanta.

Ka gode wa Allah da Ya kawo maka mutane masu kyakkyawar zuciya, domin ba kowa ne yake samun masoya na gaskiya ba. Wasu mutane suna tare da kai ne saboda wata bukata, amma akwai waɗanda suke farin ciki da farin cikinka, suna damuwa da damuwarka, kuma suke maka addu’ar alheri ko da ba ka sani ba.

Allah Ya kara mana masoya masu mana fatan alkhaiiri albarkacin Annabi da Alƙur'ani.

18/08/2026

alhamdullah mundawo bakin aiki

Ko kun lura da bayan takarar Rarara...قَدْ خَسِرَ الَّذِينَ كَذَّبُوا
18/08/2026

Ko kun lura da bayan takarar Rarara...
قَدْ خَسِرَ الَّذِينَ كَذَّبُوا

07/06/2026
lokaci baya karya
07/06/2026

lokaci baya karya

16/03/2026

Emergency alert in maiduguri 3 big bombs pray for us

Yakamata a samu wata kungiyar kuma ta kai alluna makarantun Boko domin koya musu tun daga Alif Ambaki domin su ma Jahila...
29/10/2025

Yakamata a samu wata kungiyar kuma ta kai alluna makarantun Boko domin koya musu tun daga Alif Ambaki domin su ma Jahilai ne a wannan ɓangaren. 🤣😍

LA'ILA HA ILLALLAH WATO MALAM قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْجَنَّٰت...
13/10/2025

LA'ILA HA ILLALLAH WATO MALAM

قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ
جَنَّٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَا
وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِۗ
وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ

TA BUGU AWAJAN NAN ALLAH YAYI ARZIKIN GAMBA A WANNAN HANUN AKWAI GAMBA.

ALLAH YA BA MU AL'BARKAR AL'QUR'ANI 🤲🏻

10/10/2025

اللَّهُمَّ زَيِّنّا بِزِينَةِ القُرْآنِ، وَأَدْخِلْنا الْجَنَّةَ بِشَفاعَةِ القُرْآنِ، وَأَكْرِمْنا بِكَرامَةِ القُرْآنِ. اللَّهُمَّ أَلْبِسْنا بِخِلْعَة القُرْآنِ، وَشَرِّفْنا بِشَرافَةِ القُرْآنِ، وَارْحَمْ جَمِيعَ أُمَّةِ حَبِيبِكَ مُحَمَّدٍ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ بِحُرْمَةِ القُرْآنِ.🤲❤️‍🩹

Address

Maiduguri

Telephone

+2347083402425

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukoma tsangaya maiduguri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share