Islamic global venture medicine

Islamic global venture medicine I will have education about the Islamic medicine for women's health and men health in general pert f
(1)

Happy sallah Allah Mai maita manah
16/06/2024

Happy sallah Allah Mai maita manah

Littafin zan-zana Hana barchi dakin mutuwa         DaSaifi
16/02/2024

Littafin zan-zana Hana barchi dakin mutuwa
Da
Saifi

29/01/2024

...Duk Mutumin da Bazaka Dauka naka ka bashiba, karka 'kwace Masa Nasa...
Ba Dole Bane se Ka bawa kowa, Amma Dole ne Kar ka 'kwacewa kowa.
✒ Alfaidha Graphics

29/01/2024

Masu son su rika dan samun abun tabawa ta online, kuma basu da skills ina ganin zai kyautu mu fara mining tunda ba kudi ake sakawa ba kawai dai ka kunna data ne ka latsa

Kuma ba laifi ana dan samu in akai hakuri, amma ba komai za a rika dorawa anan ba zamu bude group na WhatsApp don bincikowa da kuma bayyana duk wani abu sabo daya fito acikin group din, a gudu tare a tsira tare😀

Ku danna link ku shiga kawai Masu son su rika dan samun abun tabawa ta online, kuma basu da skills ina ganin zai kyautu mu fara mining tunda ba kudi ake sakawa ba kawai dai ka kunna data ne ka latsa

Kuma ba laifi ana dan samu in akai hakuri, amma ba komai za a rika dorawa anan ba zamu bude group na WhatsApp don bincikowa da kuma bayyana duk wani abu sabo daya fito acikin group din, a gudu tare a tsira tare😀

Ku danna link ku shiga kawai https://chat.whatsapp.com/JUPMsZgezoZ2Ympxy6vXZ2

Fisabilillahi Allah 2024
03/01/2024

Fisabilillahi Allah 2024

30/01/2022

MAGANIN KAUDABARA mujarabun saidai idankaine bakayikamar yandakaganiba arubucen wannan lakanin yanayin magani BINDIGA yanayin maganin KIBIYA yanayin maganin jiafada DUTSE yanayin maganin duk wani abundaza,a daukeshida hannu ayiharbidshi kokuma ayijifadshi to indaikaiza,a saita bazaizowajankaba insaha allahu to anasamun farar TAKARDA arubuta wannan SAQANDAMIN ajikinta kafa daya tal saikasamu shariyar KALWA wato irinwadda zakaganta alokacinda akedafa KALWAR har agama itabazata dahuba sai allayatseratarda,ita to zakasata akantakardar kayimata laya saikasamu ragowar LIKKAFANI kadimketadashi saikasamu FATA kasakedimketa Amman ajuye akedimkewar ba,ayimata hanci to indaiwannan layartanajikinka dukwani abundaza,aharbekadashi kokumaza,ajifek
adashi wallahi bazaisamekaba insha allahu wannanfa mujarabunne kudaure kuringajarabawa kowadai yasan halinda akeciki akasarnan

Nayi Izini Ga Duk Wanda ya Tura Zuwa Groups 2, Domin Suma Su Amfana

Address

Hauwl Local Government Area
Maiduguri

Telephone

+2348144726012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islamic global venture medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islamic global venture medicine:

Share