08/06/2024
TIME FARM
ABINDA YA KAMATA MU SANI AKAN PROJECT DIN TIME FARM MINING
Wannan shine Sergei Sergienko CEO na TimeFarm wanda muka fara mining jiya, ya bayyana kansa a zahiri domin duniya ta san dashi da kuma project dinsa na TimeFarm
Sergei Sergienko shahararre ne a duniyar Crypto, dan Kasar Russia ne, a shekarar 2021 jaridar Financial Review Magazine ta sanya shi cikin jarin mutane 100 wadanda s**a fi kowa kudi a Crypto
Sergei Sergienko Kwararren masani ne a bangaren Blockchain, yana da kamfani na Chrono._ Tech wanda suke aiki akan samar da mafita da tsaro akan software
A iya binciken da nayi na samu gamsuwa dari bisa dari da wannan sabon project din na TimeFarm, don haka ko da wasa kar mu bari ace ba'ayi mining damu ba
Wanda bai fara ba ga link
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1CjIwLrNyWlkzaiyE