20/07/2026
🎓 Barka da zuwa Elham Academy – Hausa English Masterclass
Kana son koyon Turanci daga farko?
A Elham Academy, za mu koya maka yadda zaka:
✅ Yi magana da Turanci
✅ Karanta Turanci
✅ Rubuta Turanci
Kuma za mu koya maka cikin sauƙi — a harshen Hausa, domin ka fahimta sosai.
Ba wahala.
Ba rikicewa.
Za mu tafiya a hankali, mataki-mataki.
💵 Kudin shiga: ₦5000 ne kacal. Biya daya ake yi kawai, sannan mun rage shi zuwa ₦1500 ga mutane 20 na farko.
📲 Don shiga yanzu, tura saƙo a WhatsApp: +2348149943489