A L mashi digital services

A L mashi digital services AL MASHI DIGITAL SERVICES is a trusted internet café located along Birnin Kuka Road in Mashi LGA

12/10/2025

SIDRA KYC will be available tomorrow by 2:00 PM at A L MASHI DIGITAL SERVICES Shop,
along Birnin Kuka Road Mashi, opposite Magaji Ƙarau’s residence.
Rate: ₦3,500 only.

NECO Result is Out 📢📢Don’t stress yourself! Visit A L MASHI DIGITAL SERVICES Along Birnin kuka Road, Marna Mashi, today ...
17/09/2025

NECO Result is Out 📢📢
Don’t stress yourself! Visit A L MASHI DIGITAL SERVICES Along Birnin kuka Road, Marna Mashi, today to check and print your result instantly. ✔️

RECRUITMENT ALERT!! Sojojin sama na Najeriya sun bude Direct Short Service Portal,Ga ƙa'idojin da zaka cika domin samun ...
27/08/2025

RECRUITMENT ALERT!!
Sojojin sama na Najeriya sun bude Direct Short Service Portal,

Ga ƙa'idojin da zaka cika domin samun damar cikawa a taƙaice :

~ Shekaru tsakanin 20 zuwa 32, sai likitoci (25 zuwa 40).

~ Dole ne sai kana da digiri ko HND daga 2nd Class Upper/Upper Credit zuwa First Class/Distinction Sai takardar kammala NYSC ko exemption.

~ Tsawon jiki: maza 1.66m zuwa sama da hakan, mata 1.63m zuwa sama da hakan.

~ Ya kasance Ba a taba yanke maka hukunci a kotu ba, kuma ka kasance mai lafiyar jiki da kwakwalwa.

Duk mai bukata zai iya garzayowa shagon mu dake unguwar Marna, bisa titin Birnin Kuka, Mashi domin cika mai.

Za'a buɗe portal ɗin ne daga Ranar 27-08-2025 Zuwa 07-10-2025

cikakkun bayanai suna cikin hoton dake a ƙasa.

Yau monday, National directorate for employment (NDE) sun sake bude portal.Applications for the RENEWED HOPE NDE EMPLOYM...
28/07/2025

Yau monday, National directorate for employment (NDE) sun sake bude portal.

Applications for the RENEWED HOPE NDE EMPLOYMENT INITIATIVE is now open.

Ayi kokari a cike ko kuma garzayo Shagon mu dake kan titin Birnin kuka unguwar marnar hayi domin yi maku Register.

https://nderegistrationportal.ng/

Ankusa fara registration na Voters card.Ku zama ready, kowa ya tabbata ya mallaki katin za6e domin za6ar leaders nagari✍...
13/07/2025

Ankusa fara registration na Voters card.

Ku zama ready, kowa ya tabbata ya mallaki katin za6e domin za6ar leaders nagari✍️

Rashin yin za6e tamkar kara rusa kasar ne, irin ku masu hankali da sanin dai dai ke za6ar leaders kuma yin za6en dole sai da wannan katin za6en😃

11/07/2025
SANARWA!  SANARWA!!  SANARWA!!!An dage fara cika Application na ɗaukar ma'aikata a wannan hukumomin sai zuwa 14-07-2025.
25/06/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

An dage fara cika Application na ɗaukar ma'aikata a wannan hukumomin sai zuwa 14-07-2025.

Address

Along Birnin Kuka Road Marna Mashi
Mashi
823102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A L mashi digital services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share