Hausa culture

Hausa culture This page is about Arewa and it's people/culture

24/01/2024

Ya Allah kasa muga watan Ramadan lafia
Ameen

22/01/2024

Assalamualaikum warahmatullah
Yan uwa kwana 2

28/04/2023

Assalamualaikum
Everyone dafatan anyi azumi da sallah lafia
ALLAH ya karba mana addu'o-in damukayi chikin Ramadan Amin

Allah yasa mushi-ga watan Ramadan chikin koshin lafia
18/03/2023

Allah yasa mushi-ga watan Ramadan chikin koshin lafia

12/03/2023

Duk Duniya Babu Wanda Muke Ƙauna Sama da Fiyyaye Halitta Annabi Muhammad S. A. W
صلى الله عليه و سلم
🥰❤️✊

06/03/2023

Wazai Tayani rubuta ✍️
مُـــــحَــــمَّــــدرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه
ﷺ♥️

06/03/2023

Zaɓaɓɓe Daga Zaɓaɓɓu,
Mai Girma Ɗan Masu Girma, Mai Daraja Ɗan Masu Daraja, Shugaba "Muhammadu" Rasulillah ﷺ

03/03/2023

Yau Juma'a

Kar a manta da karanta Suratul Kahf. Annabi Muhammad yace

"Wanda ya karanta suratul Kahfi ranar Juma'a, zai sami hasken da zai haskaka masa daga wannan Juma'a zuwa Juma'a mai zuwa." Allah yasadamu daduk alkhairin dake chikin Wannan ranan

02/03/2023

YA ALLAH!
"Ka yafe mana laifukan mu kafin mutuwar mu, kuma kayi mana rahama a lokacin mutuwar mu, sannan kuma kaji-kanmu bayan mutuwar mu, kuma kada kayi mana azaba a lokacin da kake tashin bayinka"

02/03/2023

Ya Allah kasa Ranar daza'a samu a kabari yazama Ranar farinchikinmu ba bakinchiki-ba
Ameen

01/03/2023

Ka Yi Abota da Wadanda Suke Farin Ciki Idan Ka Yi Abun Kirki,

In Ka Yi Kuskure Su Gyara, Su Yi Murna Idan Abun Farin Ciki Ya Same Ka.

Kar Ka Damu Idan Irin Waɗannan Abokan Basu Da Yawa.

Address

Minna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa culture posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa culture:

Share