MISAU mugama KAI LTD

MISAU mugama KAI LTD Success is not achieved by overcoming others
but by encouraging cooperation.

08/10/2020
Alhamdulillah. 'Kar'kashin jagorancin shuwagabanni wanna ungiya Mai Albarka tayi Namijin 'ko'kori  wajen samar da ta'kun...
13/05/2020

Alhamdulillah. 'Kar'kashin jagorancin shuwagabanni wanna ungiya Mai Albarka tayi Namijin 'ko'kori wajen samar da ta'kun'kunin fuska domin temakawa Al'umman garin misau don kiyayewa da dokar da gwannati tasaka. at home so safe Rabi'u Lamido Amrabsi malam Mamman Malam Mamman Babayo Mbz kamisu Moh'd Khames Bappayo.

Assalamualaikum. MISAU MUGAMA KAI MULTIPURPOSE LTD. TARE DA HA'DIN AMMANI FARM. muna muku marhaba da sabon GARIN MASARA ...
15/10/2019

Assalamualaikum. MISAU MUGAMA KAI MULTIPURPOSE LTD. TARE DA HA'DIN AMMANI FARM. muna muku marhaba da sabon GARIN MASARA domin jin dadin ku dana iyalan ku. GARIN MU yasamu ingantaccen aiki donmin biyan bu'katun ku. GARIN MU Yana da auki wajen girki ga rahusa. Muna marhaban da masu sari ko masu sayen d'ed'e zaku iya tuntuban mu a number waya Kamar haka 07034353985 or 08067723132. mun gode.

22/09/2019

Your success in life isn’t based on your ability to simply change. It is based on your ability to change faster than your competition, customers, and business.

24/07/2019

Muna mai baku hakuri bisa jinmu shuru na wani dan lokaci, munanan muna muku shirye shirye mai matukar amfani. Kukasan ce da mu mugama KAI LTD. Muna Alfahari da ku. 🔛

23/04/2019

There are people less qualified than you, doing things you want to do, simply because they decided to take action.

22/04/2019

FAIL BIG°°°DREAM BIG
DON'T BE AFRAID.

Always it's very test.
17/04/2019

Always it's very test.

Kune mu√ muna Alfahari da ku•
09/04/2019

Kune mu√ muna Alfahari da ku•

Gamu munfito dalan special karago. duk Mai bukata zamu kawomasa.muna marhaban da masu saye d'ay-d'ay damasu sari. Mungod...
06/04/2019

Gamu munfito dalan special karago. duk Mai bukata zamu kawomasa.muna marhaban da masu saye d'ay-d'ay damasu sari. Mungode

Address

Sabongari Misau
Misau

Telephone

+2348146972727

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MISAU mugama KAI LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share