Hubbisub

Hubbisub Computer operator and web designer

07/02/2026

𝑻𝒉𝒆 𝑰𝑡𝑬π‘ͺ π‘ͺπ’‰π’‚π’Šπ’“π’Žπ’‚π’ π’Žπ’–π’”π’• π’“π’†π’”π’Šπ’ˆπ’ π’π’π’˜. πŸ“Œ

#𝑻𝒉𝒆𝑰𝒏𝒆𝒄π‘ͺπ’‰π’‚π’Šπ’“π’Žπ’‚π’π‘΄π’–π’”π’•π‘Ήπ’†π’”π’Šπ’ˆπ’

π‘΄π’Šπ’”π’” π’Žπ’Šπ’”π’” π’Žπ’Šπ’”π’”π‘΄π’–π’π’‚ π’„π’Šπ’Œπ’Šπ’šπ’‚π’“ π’˜π’‚π’π’π’‚ π’Žπ’‚π’•π’‚π’ π’Žπ’‚π’Š 𝒔𝒖𝒏𝒂 𝒉𝒂𝒔𝒔𝒂𝒏𝒂 π’‚π’π’π’†π’Žπ’†π’•π’‚ 𝒕𝒖𝒏 π’”π’‚π’•π’Š 2 𝒅𝒂 π’”π’–π’Œπ’‚ π’˜π’–π’„π’† 𝑫𝒐𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’…π’–π’Œ π’˜π’‚π’π’…π’‚ π’šπ’‚π’ˆπ’‚π’ 𝒕𝒂 π’Œπ’...
02/02/2026

π‘΄π’Šπ’”π’” π’Žπ’Šπ’”π’” π’Žπ’Šπ’”π’”
𝑴𝒖𝒏𝒂 π’„π’Šπ’Œπ’Šπ’šπ’‚π’“ π’˜π’‚π’π’π’‚ π’Žπ’‚π’•π’‚π’ π’Žπ’‚π’Š 𝒔𝒖𝒏𝒂 𝒉𝒂𝒔𝒔𝒂𝒏𝒂 π’‚π’π’π’†π’Žπ’†π’•π’‚ 𝒕𝒖𝒏 π’”π’‚π’•π’Š 2 𝒅𝒂 π’”π’–π’Œπ’‚ π’˜π’–π’„π’† 𝑫𝒐𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’…π’–π’Œ π’˜π’‚π’π’…π’‚ π’šπ’‚π’ˆπ’‚π’ 𝒕𝒂 π’Œπ’ π’šπ’‚π’‹π’Š π’π’‚π’ƒπ’‚π’“π’Šπ’ π’Šπ’π’…π’‚ 𝒕𝒂 π’Œπ’† 𝑫𝒐𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒂 𝒕𝒖𝒏𝒕𝒖𝒃𝒆 π’˜π’‚π’π’π’‚ π’π’–π’Žπ’ƒπ’†π’“ 08035332364
𝑨𝒏𝒅 𝒑𝒍𝒔 π’Žπ’–π’π’‚ 𝒃𝒂𝒓𝒂𝒏 𝑨𝒅𝒅𝒖'𝒂 π‘Όπ’ƒπ’‚π’π’ˆπ’Šπ’‹π’Š 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’šπ’‚ π’ƒπ’‚π’šπ’šπ’‚π’π’‚ 𝒕𝒂

26/01/2026

Mood

MUTANEN JIHAR BAUCHI SUN NUNA BACIN RANSU KAN YUNKURIN BATA SUNAN GWAMNANSUHakika, kowane mutum yana da abin yabo da kum...
03/01/2026

MUTANEN JIHAR BAUCHI SUN NUNA BACIN RANSU KAN YUNKURIN BATA SUNAN GWAMNANSU

Hakika, kowane mutum yana da abin yabo da kuma abin kushewa, domin gaskiya ta fi Ζ™arfin kowa. A fagen siyasa kuwa, an san cewa ana amfani da kowace dama da kowanne salo domin cimma buri, musamman idan aka samu wata kafa ta aiwatar da hakan ta kowace hanya.

Ba wai muna neman yin sharhi ne domin karyata binciken da Hukumar EFCC ke yi ba, domin bincike hakki ne na doka, kuma babu wanda ya isa hana aiwatar da shi. Sai dai muna magana ne bisa abubuwan da s**a bayyana a zahiri, musamman game da gudunmawar Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed wajen inganta tsaro da zaman lafiya a Jihar Bauchi.
Ko wanda bai yarda da siyasar gwamnan ba, ba zai musanta irin Ζ™oΖ™arin da ya yi wajen dakile ayyukan ta’addanci da tabbatar da tsaro a jihar ba. A tsawon lokacin da ya shafe yana mulki, al’ummar Jihar Bauchi sun shaida matakan da ya Ι—auka a fili, tare da cikakken haΙ—in gwiwa da dukkan hukumomin tsaro.

Mutum ne da tarihin rayuwarsa ya ginu kan girmama doka da bin Ζ™a’ida, wanda ba a taΙ“a jingina masa da laifuka makamantan waΙ—annan ba tsawon tarihinsa. Saboda haka, al’ummar da s**a rayu da shi suna kallon wannan batu a matsayin yunkurin siyasa, ba gaskiyar al’amari ba.

Haka kuma, tuhumar da ake alakanta wa EFCC ta kasa jingina gwamnan da ayyana ko tallafa wa wata Ζ™ungiyar ta’addanci guda Ι—aya kai tsaye. Sai dai an takaita zargin da kiran sunaye ba tare da hujjoji bayyanannu ba, abin da ya sa hankalin masu tunani bai kwanta da wannan zargi kwata-kwata.

Muna jin takaici da haushin yadda ake Ζ™oΖ™arin juya lamarin bincike zuwa makamin siyasa, domin bata sunan jihar mu da kuma gwamnan muβ€”mutum mai daraja da mutunci a idon doka, kuma abin alfahari ga al’ummarsa.
Muna kira ga masu ruwa da tsaki da su duba kimar Jihar Bauchi, wadda ta zama mafaka ga al’ummar shiyyar Arewa maso Gabas, sakamakon ingantaccen tsaro da gwamnatin jihar ta samar. Duk mai kishin Ζ™asa zai yi shakku matuΖ™a wajen jingina gwamna mai irin wannan Ζ™oΖ™ar

πŸ”₯MUQABALA KAM NA KARBAπŸ”₯Ina muqabala kuke so ku turo guruntum an Gama har wurinsa Zan tashi naje  billahillazi la,ilaha i...
07/10/2025

πŸ”₯MUQABALA KAM NA KARBAπŸ”₯

Ina muqabala kuke so ku turo guruntum an Gama har wurinsa Zan tashi naje billahillazi la,ilaha illahuwa har Nan Zan tashi naje....

Idan a jigawane akwai IRINSU BIRNIN KUDU zanje

In a Kano ne Zan je akwai IRINSU rijiyallemo Kai akwai irin qaninsa rabiu rijiyallemo zanje

Ku hada muqabalar na karba sai me....?

Amma Mai rai {Wanda kuka yadda malamine ba Yan hauragiya ba }

Idan a Abuja NE ko a gombe gasu Kabiru gombe sunan Nan duk zamu je mu zauna dasu

Wadannan duka bakomai zamu zauna dasu Amma ba mahaukata ba kunsan da Wanda zamu zauna in zamu zauna

In zakuyi shekara dubu Kuna Kiran wawayen cikinku ni bazan zauna dasu ba ballantana ku kanku in na quresu kuce wadannan ai wawayene, mu baka qure izala ba a,a

Ku kawo mun Wanda in na gatsa shi na gatsashi ya gatsu in na taka shi ya taku,in na kaishi qasa nakai izala qasa

Tunda nidai kasan in ka kaini kasa kasan kakai babban Saniya qasa, ba komai bane Ni. A almajiran Shehu tijjani RTA Amma in ka kaini kasa kasan kakai babban Saniya qasa Dan murna zakuyi

to Nima ku zabo babba ba sauro ba yawwa

INJI SHEIKH ABULFATHI SANI ATTIJANY A KARATUN JIYA DA YAYI RADDI GA GADAN QAYA

Ita fa Izala an kafa ta ne akan shika-shikkai kamar haka:1) Kafirta musulmi2) Zagin Musulmi3) Cin mutuncin Annabi S.A.W ...
29/09/2025

Ita fa Izala an kafa ta ne akan shika-shikkai kamar haka:

1) Kafirta musulmi

2) Zagin Musulmi

3) Cin mutuncin Annabi S.A.W da Iyayen sa da Iyalen gidan sa

4) Raba kan al'ummar musulmi

5) Ci da addini

6) Son shugabanci

7) Karya, Kazafi, Hassada, Munafurci, Rashin Adalci, Rashin ladabi, Rashin girmama na gaba

Idan s**a cire Ι—aya (idan s**a bar Ι—aya) daga cikin shika-shikkan nan to Ζ™ungiyar za ta ruguje.

Kwafa nayi kar a kore ni daga Addini πŸ˜‚

Daga naku bawan Allah Dangske.

Muguwar Sha'awa  Tace, "Malam saboda tsabar sha'awar da nake da ita ko hular namiji na gani sai na bata wando na. Bare k...
28/08/2025

Muguwar Sha'awa

Tace, "Malam saboda tsabar sha'awar da nake da ita ko hular namiji na gani sai na bata wando na. Bare kuma na ga namiji mai siffar danake so zuba nake kamar bokitin data bule.
"Malam hatta yayyuna da kannena maza ji nake kamar na musu fyade, cikin su da wani zai nuna mini sha'awar sa ko da wasa da zan bashi hadin kai. Ban taba zina ba. Bana kuma kallon fina finai na batsa. Madugo baya bani sha'awa duk da wani lokacin kamar nayi ko zan samu sa'ida.
Malam bani shawara yaya zanyi da wannan masifaffiyar Sha'awan nan tawa. Ko akwai maganin da ake Sha na rage sha'awa"?
πŸ€”

10/06/2025

Happiness is free

06/06/2025

Allah ya mai maitamana

20/05/2025

Address

One Man Village Island Karu Nassarawa State
Nasarawa

Telephone

+2349026998658

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hubbisub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hubbisub:

Share