Bello Abdullahi Rogo

Bello Abdullahi Rogo Smart boy agent at kainuwa dashen Allah transport and logistics

30/10/2025

Challenges

28/10/2025
28/10/2025

Hhhhhh😂😂😂🤣🤣🤣🤣😭😭😭

09/10/2025

Hi everyone! 🌟 You can support me by sending Stars - they help me earn money to keep making content you love.

Whenever you see the Stars icon, you can send me Stars!

29/09/2025

I gained 63 followers, created 16 posts and received 30 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

19/09/2025

“Wasu idan s**a rasa ta inda zasu soke ni, sai s**e wai bana biyayya sai dai a bi ni, amma duk yan siyasar Kasar nan, bana jin akwai wanda ya kaini biyayya.”

- Sen. Rabiu Musa Kwankwaso
(Tsohon Gwamnan Kano, jagoran NNPP Kwankwasiyya)

🎉 It's my fan-iversary! I've been a top fan of Ibrahim Jamila since September 9, 2024. Ibrahim Jamila
09/09/2025

🎉 It's my fan-iversary! I've been a top fan of Ibrahim Jamila since September 9, 2024. Ibrahim Jamila

05/09/2025

Pyramid na Khufu, wanda aka fi sani da Pyramid na Giza, an gina shi a karni na 26 kafin zuwan Yesu.
Asali: An gina shi ne a matsayin kabari ga Pharaoh Khufu, wanda ya mulki Masar a karni na 26 kafin zuwan Yesu.
Tarikhinta:
- An fara ginin ta a shekara ta 2580 kafin zuwan Yesu
- An kammala ginin ta a shekara ta 2565 kafin zuwan Yesu
- Tana da tsawo 146 mita, wanda shine mafi girma a duniya a wancan lokacin
Abin da ya sa ta dacewa shine an gina ta ne da karafa 2.3 million, kuma tana da tsawo da zai iya isa saman!
Menene kada ka son a gare ta?

26/08/2025

Reformulate the original question/sentence/statement/text in four alternative versions, adopting a business-oriented tone, keeping the same word length as the original text, and preserving the original text content and emojis. Facebook Mentions

KIN GA MIJINKIN NAN..... Mai zuwa Kudu yin sana'a? Eh Zainab ina nufin baban su Khalifa mai turo maki kuɗi kullum ko duk...
24/08/2025

KIN GA MIJINKIN NAN..... Mai zuwa Kudu yin sana'a? Eh Zainab ina nufin baban su Khalifa mai turo maki kuɗi kullum ko duk ƙarshen wata...

Wlh da za ki ga yadda yake sana'a sai kin tausaya masa. Wajen kwanansa babu katifa, ƙarfe 07 na safe ike fita kullum domin neman kuɗin da zai turo ma ki. Sai Magriba ike samun hutu. Toh gaskiya Abu yakamata ki girmama shi, ki mutunta shi, ki cigaba da yi masa addu'a, ba fa daɗin zaman kudun nan ike ji ba, sbd ke da su Khalifa ya ɗaure ike zaune can.

Ke ko Aisha mijinki Direba ne na sani, tunda aka fara Kidmashin a hanyar Sokoto kin taɓa jin ranar da ya ce ba zai bi hanyar ba?

Ai yasan duk ranar da aka kamashi babu kuɗin da za a yi cinki a amso shi. Amma ba yadda ya iya dole sai ya nemo ma ku abinci. Toh kema ki daraja shi kin ji Indo.

Allah ya tsare mu akan sana'armu. Allah ya haɗa mu da halal ya nesanta mu da haram ko yaya ta ke.

305 Degree's.

Address

Sabo Market
Ore
MAYMARYAM

Telephone

+2348071534891

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bello Abdullahi Rogo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bello Abdullahi Rogo:

Share