Me walima

Me walima Ni na kasance mutum ne mai kaunar Al'umma sosai ina godiya wa Allah kasancewa ta a haka.

Godiya maras adadi ga Ubangijin 'Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallama.'

"Time flies, especially when you're having fun."🙂Su ne iyaye na, suna da muhimmanci a rayuwa ta ( su ne Duniya ta ). I a...
17/12/2025

"Time flies, especially when you're having fun."🙂
Su ne iyaye na, suna da muhimmanci a rayuwa ta ( su ne Duniya ta ). I am proud of them.🙂

Alhamdulillah.
12/11/2025

Alhamdulillah.

ALHAMDULILLAH!!  ALHAMDULILLAHI!!ALLAH YA KARƁI ADDU'ARKU, BABA NA YA SAMI SAUƘI SOSAI. DA WANNAN NAKE ƘARA GODE WA ALLA...
06/07/2025

ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAHI!!
ALLAH YA KARƁI ADDU'ARKU, BABA NA YA SAMI SAUƘI SOSAI. DA WANNAN NAKE ƘARA GODE WA ALLAH BISA GA LAFIYARDA YA BA SHI.
ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!

05/07/2025

ADDU'A!! ADDU'A!! ADDU'A!!
MALAM AHMED SULEIMA BAFFA.
YA SAMI MATSALA TA SARKAFEWAR NUMFASHI. YA NA BUƘATAR ADDU'ARKU JAMA'A.
ALLAH YA BA SHI LAFIYA, AMIN.

30/06/2025

My people

ALHAMDULILLAH
30/06/2025

ALHAMDULILLAH

Yau, na kasance mai matuƙar farin ciki sosai. Ina rokon Allah, ya share wa kowa damuwarsa, mu kasance cikin farin ciki b...
28/06/2025

Yau, na kasance mai matuƙar farin ciki sosai. Ina rokon Allah, ya share wa kowa damuwarsa, mu kasance cikin farin ciki baki ɗaya. Amin!!

Yau, na ina tare da babban mutum. Wanda ya kasance mai matuƙar mahimmanci a gareni. Ina alfahari da ka Baba na.
28/06/2025

Yau, na ina tare da babban mutum. Wanda ya kasance mai matuƙar mahimmanci a gareni. Ina alfahari da ka Baba na.

Address

Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Me walima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share