26/02/2026
Potiskum Sabuwa 2027 A zabi Nagari Ba kowa Kuma Wanda ya chanchanta. wato Alhaji. Buhari M Abubakar.
Assalamualaikum..
Da sunan Allah Mai Rahma Mai Jin Kai, zamuyi amfani da wannan Damar domin Tallatamuku Dan Takararmu mutum kirki, Wanda Al'umma s**a baranci Yafito tun 2023 Bisa wasu dalilai bai amsa kiransuba, Amma wannan shekarar inshallah Yafito Kuma da gaske, da Kuma ikkon Allah zaiyi nasara.
Ku zabi Chanchanta Domin Goben Garinmu Da Al'ummarmu.