Sadiq na hadixa

Sadiq na hadixa Ssadiqadiq Muhammad

08/03/2021
﷽وصلی علی سید نا ر سول الله
26/01/2021


وصلی علی سید نا ر سول الله

Barkan mu DA yammaci yan uwa masoya annabi (s.a.w)
03/01/2021

Barkan mu DA yammaci yan uwa masoya annabi (s.a.w)

Barka da yammaci abokai
28/10/2017

Barka da yammaci abokai

YAN UWA MASOYA ANNABI RAHMA(S.A.W)%%%%%¥ ina bukatar addu'ar ku domin bani da lafiya
28/10/2017

YAN UWA MASOYA ANNABI RAHMA(S.A.W)
%
%
%
%
%¥ ina bukatar addu'ar ku domin bani da lafiya

ALLAH ka qara mana kusanci da annabin rahama
05/10/2017

ALLAH ka qara mana kusanci da annabin rahama

05/10/2017

YAU NE AKAYI WANI ABUN BAN MAMAKI WANDA KOWA YA GANI SAI YA FIRGITA KAI ABUN BA KYAN GANI FA WANI KARAMIN YARO NE ABUN YA FARU DASHI
ga labarin kamar iaka yau alhamis da safe wani yaro da wani abu ya faru da shi hmm agaskiya banta ba ganin abun mamaki irin shi ba yaron nan dan shekara goma ya cinye masa biyar da pure water daya (qus) na gode maku

03/09/2017

BARKAN MU DA SALLAH YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI ALLAH YA KARA MANA LAFIYA AMEEN SUMMA AMEEN

15/08/2015

aslm:tambaya ne ga wanda yasani muna neman sani akan haka,(wane sahabi ne aka masa lakabi da cewa sautin sa acikin runduna yafi sautin mutum dubu?ga wanda yasani.sadiq abbanta

Aslm ayau ne aka ataka wasan kallon kafa tsakanin amana babies da mahauta united yan coch na mahauta mai suna yusuf alom...
10/07/2014

Aslm ayau ne aka ataka wasan kallon kafa tsakanin amana babies da mahauta united yan coch na mahauta mai suna yusuf aloma yace zai ci amana biyar da biyu sai kuma rai she ya juye da mujiya akaci mahauta tara da biyu ayanzu coch na mahauta mai suna yusuf aloma hawan jini ya kamashi sabi da tsabar ci amatsayina mai raho to sadiq ss na hadiza

Address

Anguwan Dagi D2
Sarkin Pawa
MINNANIGERSTATE

Telephone

08166049587

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadiq na hadixa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share