Naziru mustapha

Naziru mustapha Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Naziru mustapha, Business service, Sokoto.

05/05/2026
13/04/2026

Abokina muna godiya sosai da sha wara mai kyau

abokina allah ya sanya alkhairi
09/04/2026

abokina allah ya sanya alkhairi

22/03/2026

munada Labule Capet Kujeru Gado
My Business Number 07026808242

21/03/2026

Munada Labule Capet Kujeru Gado

A TSAWON LOKACIN DA NA DAUKA INA FAHIMTAR MATA... GA SIRRI GUDA 6 DA NA GANO.Bayan dogon nazari a kan dabi'un mata, ga a...
09/03/2026

A TSAWON LOKACIN DA NA DAUKA INA FAHIMTAR MATA... GA SIRRI GUDA 6 DA NA GANO.

Bayan dogon nazari a kan dabi'un mata, ga abubuwa mafi muhimmanci da nake son kowanne Namiji ya kula da su idan yana son kare mutuncinsa:

1. Wauta Ce Fada Da Wani Namiji A Kanta: Idan ka k**a macen da kake so da wani namiji na daban, kuskuren farko da zaka yi shine ka nemi kayi fada da namijin. Tsaya ka yi tunani! Ita ce ta zabi yin hakan, kuma ita ta bude masa kofar zuciyarta. Daina zubar da mutuncinka kana yin fada a kan macen da ta zabi wani. Tattara kimarka ka wuce; kai ba mahaifinta ba ne, kuma ba mai gadinta ba ne.

2. Daina Rokon A So Ka:
Idan mace bata sonka, wallahi babu abin da zai canza ra'ayinta; ba kudi, ba kyautautawa, ba kuma nuna mata damuwa. Zaka iya sayen lokacinta, amma ba zaka taba sayen zuciyarta ba. Rokon soyayya yana kashe kwarjinin Namiji, yana nuna tsananin rauni da rashin wayewa.

3. Wanda Aka Bawa Da Yawa, Baya Godiya:
A ilimin halayyar dan adam, duk abin da aka bayar dashi cikin sauki, ba a sanin darajarsa. Kana raba mata kyauta kullum? Kana kiranta a waya 24/7? Kullum kana available a kanta? Taya kanka murna... ka zama Boring a idonta. Ka rage nuna mata kulawa fiye da kima, ka bata damar ta neme ka. Wannan shine asalin sirrin.

4. Daina Zama Asibitin Warkar Da Zuciya:
Mata suna yawan cewa suna son namiji mai sauraron matsalolinsu, amma idan ka cika zama mai rarrashinta a kowane lokaci, zata mayar da kai wani abin wasanta wanda idan ta warke zata watsar da shi. Aikin Namiji shine ya zama Jagora, ba asibiti ba. Bar ta ta warware wasu matsalolin nata da kanta.

5. Bata Damu Da Yadda Kake Shan Wahala Ba:
Kana can kana kukan an ci amanarka? Ita tana can tana dariya a wani wajen, Kana can kana tunaninta 24/7? Ita tana can tana mantawa da sunanka. Wahalar da kake ba wa kanka ba zata sa ta dawo ba. Ci gaba a rayuwarka da samun kudi shine kadai abin da zai sa ta yi da-na-sani.

6. Zama Namijin Da Ba A Iya Sarrafawa:
Duk wata mace a duniyar nan sai ta jarraba ka. Zata

06/03/2026
Diyar  Dangote ce take tallar taliya🤔 Kai kuma ka tsaya baka sana'ar komai ko?Tun da ka ga masu kudi na tallar kayan say...
24/02/2026

Diyar Dangote ce take tallar taliya🤔

Kai kuma ka tsaya baka sana'ar komai ko?

Tun da ka ga masu kudi na tallar kayan sayarwar su, wallahi ka shafawa kanka ruwa! Zama ba naka bane! Tam🚶

Idan ba zaman banza kuke ba, fada mana sana'arku a comment section.

Nima zan ajiye muku tawa sana'ar kuma ina biyan kudi duk lokacin da kuka sayi kayan nawa.

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naziru mustapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Naziru mustapha:

Share