07/02/2024
WANNAN YAYI DAI DAI, ALLAH YA KAWOMUNA SAUKIN WANNAN TSADAR AMIN
Wasu mazauna birnin sun shaida wa BBC cewa tsadar kayan masarufi da rashin taɓuka abin a zo a gani daga ɓangaren gwamnati wajen sauƙaƙa lamarin ne ya tilasta musu rufe manyan tituna domin gwamnati ta ji kukansu.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/484tV05