Abu Ja'afar

Abu Ja'afar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu Ja'afar, Business Center, Sokoto.

04/07/2026
26/03/2026

السلام عليكم ورحمة الله وبركته

'Yan'uwa masu albarka ina farin cikin sanar daku cewa Allah (SWT) Ya azurta ni da haihuwar ɗa namiji a yau Alhamis, 26/03/2026, daidai da 07/10/1447AH

_Nasanya masa suna_ Ja’afar

Ina roƙon addu’arku, Allah Ya raya shi cikin imani da ƙoshin lafiya, Ya sanya shi daga cikin bayinSa nagari, kuma Ya albarkaci rayuwarsa.

_Nagode da fatan alheri_ 🙏.

✍️Lukman Sanusi Gidado

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Ja'afar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share