Alh Auwalu Usman Agro Vet Tilden Fulani

Alh Auwalu Usman Agro Vet Tilden Fulani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alh Auwalu Usman Agro Vet Tilden Fulani, Business service, Anguwan Turaki Opp Dogon Layi Junction Tilden Fulani, Tilden Fulani.

Hello damuna uwar albarka Wannene yafi kyau a cikin logos ɗin nan
14/05/2025

Hello
damuna uwar albarka

Wannene yafi kyau a cikin logos ɗin nan

A zauna da kowa lapiya
02/05/2025

A zauna da kowa lapiya

Allah ya gafartama mallam Abdulwahabu coach allah kajikan sa da rahama allah sa mutuwa ta zama hutu a gareka
03/06/2023

Allah ya gafartama mallam Abdulwahabu coach allah kajikan sa da rahama allah sa mutuwa ta zama hutu a gareka

22/05/2023

Damuna Uwar Albarka

Send a message to learn more

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH ALLAH NE HALLATA KASUWANCI KUMA YAYI HANI DA RIBASANARWA.      SANARWA..     SANARWA...I...
06/05/2023

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH

ALLAH NE HALLATA KASUWANCI KUMA YAYI HANI DA RIBA

SANARWA. SANARWA.. SANARWA...

INA ME FARIN CIKIN SANARDAKU CEWA ALLAH YA KAIMU SHEKARA TA KAWO MU . TOH DAMUNA TA ZAGO INA ME SAYAN DAYA INA ME SARI .TOH A BANA ZAKU GA CHANJI.SAKAMAKON CIGABA DA AKA SAMU NA MANA SABON GINI DA AKEYI WATO {{{ PLAZA }}}. INA ME SANARDA KU BA WAI BA ZA AYI KASUWAN BANE MA NA NAN AGURIN.GABAN GININ DA RUMFAR LEMA GEFEN SABON SHAGON ABDURRAHMAN FATE . MUNA KALLON KALLO DA TRANSFORMAR KASUWA. ATARE DA MUDAN ME POS
ALLAH YA KAWO ME SAYA CIKIN SAUKI MUNGODE
FOR. Alh Auwalu Usman Agrovet Tilden Fulani

13/03/2023

Alhammdulullah
Mudansir Rabilu (Mudan me POS)
Wedding on 17th march,2023 that friday
Venue:anguwan kasa masallacin Alhaji siyasa after jumma,a

Send a message to learn more

21/09/2022

Mashallah amfanin is loading 78%

23/07/2022

SELECTIVE HERBICIDE IS AVAILABLE AT A FORDABLE PRICE

13/06/2022

Alhamdulillah an samu ruwam sama

Address

Anguwan Turaki Opp Dogon Layi Junction Tilden Fulani
Tilden Fulani

Opening Hours

Monday 07:30 - 18:00
Tuesday 07:30 - 18:00
Wednesday 07:30 - 18:00
Thursday 07:30 - 18:00
Friday 07:30 - 18:00
Saturday 07:30 - 18:00
Sunday 07:30 - 18:00

Telephone

+2348033968236

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh Auwalu Usman Agro Vet Tilden Fulani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share