Labaran Crypto

Labaran Crypto Blockchain and Cryptocurrency's News

Mun kashe shugabanni 30 na Iran da Shugaban Hafsoshin Sojin Iran a wani maboya na sirri dake cikin duwatsu. Inji Shugaba...
19/06/2025

Mun kashe shugabanni 30 na Iran da Shugaban Hafsoshin Sojin Iran a wani maboya na sirri dake cikin duwatsu. Inji Shugaban Sashen Leƙen Asiri na Isra’ila:

19/06/2025
19/06/2025

YANZU-YANZU : Sabon harin Iran karo na 15 mai taken "Alwada Al-Sadiq 3" Ya fara aiki a yau.

Wannan sabon atisaye ne wanda Iran tayi alkawarin yinsa wanda zai shafe duk wata hukuma dake Isra'ila.

Michael saylor Mai Kamfanin Microstrategy Ya Tabbatar da Cewa Sun Kuma Siyan Bitcoin Guda 51,780 Akan Farashin $88,627 Y...
18/11/2024

Michael saylor Mai Kamfanin Microstrategy Ya Tabbatar da Cewa Sun Kuma Siyan Bitcoin Guda 51,780 Akan Farashin $88,627 Yau yau

Sati Uku baya Kamfanin Microstrategy Ya Sayi Bitcoin Guda 27,200 Akan Farashin $74,000

Yanzu Haka adadin Bitcoin din da Kamfanin Microstrategy Yake holding Yakai Kimanin 331,200 Wanda Darajar sa Takai $30 Billion Dollars.

Binance Lab sunyi Investing cikin wani project mai suna VOOI wanda yanzu haka ana mining na token nasu.
14/11/2024

Binance Lab sunyi Investing cikin wani project mai suna VOOI wanda yanzu haka ana mining na token nasu.

DOGS sukace zasu ƙona balance na duk wanda yayi 30 days baiciga yayi farming ba, sa'annan zasuyi Snapshot a ƙarcen wanna...
14/11/2024

DOGS sukace zasu ƙona balance na duk wanda yayi 30 days baiciga yayi farming ba, sa'annan zasuyi Snapshot a ƙarcen wannan watan.

Kasuwar Crypto ta Bitget exchange ta sanar da cewa zasu fara Premarket na MAJOR.
14/11/2024

Kasuwar Crypto ta Bitget exchange ta sanar da cewa zasu fara Premarket na MAJOR.

An gano cewa Not Pixel sun saka wani sabon task inda idan ka rubuta "happy halloween" suna bada reward aƙalla 600
14/11/2024

An gano cewa Not Pixel sun saka wani sabon task inda idan ka rubuta "happy halloween" suna bada reward aƙalla 600

HipoGang sun fito da sabon Tokenomics nasu:
14/11/2024

HipoGang sun fito da sabon Tokenomics nasu:

✔️ Shugaba Trump na shirin nada mambobin majalisar ministocin da ke goyon bayan cryptocurrencies don cika alkawarin da y...
12/11/2024

✔️ Shugaba Trump na shirin nada mambobin majalisar ministocin da ke goyon bayan cryptocurrencies don cika alkawarin da ya dauka na mayar da Amurka a matsayin "babban birnin crypto na duniya."

Address

Near Garage Hospital Clinic B
Uba

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share