Sodangi HAUSA TV

Call Website Contact the business

Sodangi HAUSA TV 'm a journalist a professional voice over artist I also do jingles and do commercials for radio and television .

08/10/2026

Shikenan yanzu an dena samun mata masu yiwa miji wanki da guga🥱

Temu suna bada kyaututtukan abun da suke sayarwa ,ku yi maza ku shiga Can you accept my invitation so that I can get a f...
08/10/2026

Temu suna bada kyaututtukan abun da suke sayarwa ,ku yi maza ku shiga Can you accept my invitation so that I can get a free gift?

Click the link now and participate in this event.

07/10/2026
05/10/2026

Wuri mai daraja ,yana bukatar abu mai daraja

28/09/2026

Kin gaji da busasshen gashi da ke karyewa?
Ki gwada wannan deep conditioner mai ƙarfi a duk ranar wanke gashi!
� Ki haɗa:
Avocado
Aloe vera
Ayaba
Danyen ƙwai
Idan ba ki son hadin ya yi kauri sosai, ki cire ayaba.
Bayan kin haɗa su da blender, ki tace hadin da kyalle domin cire ƙananan ƙwayoyin da za su iya makalewa a gashi.
Ki shafa hadin a gashi mai tsabta, ki raba gashin gida-gida yayin shafawa.
Sai ki rufe gashin da nylon na tsawon mintuna 30–35.

28/09/2026

Alhamdulillahi Testimony Mai kyau na fermwash ku zo ku siya 07060657072

25/09/2026

FARIN RUWA MAI KAURI GA MACE: SHIN INFECTION NE? 🤔

Wata ta tambaye ni: “Ni kuma farin ruwa mai kauri fa?”

Abu na farko da ya kamata a sani shi ne, ba duk farin ruwa (vaginal discharge) ba ne yake nuna cuta. Farji yana samar da ruwa domin taimakawa wajen tsaftacewa da kiyaye yanayinsa.

Farin ruwa na iya sauya yawa ko kauri saboda hormones da kuma lokacin da mace take ciki na menstrual cycle.

24/09/2026

https://ancientschat.com/r/7LEBWanda basuyi join ba Kuyi kokari Kuyi
Kayi like abaku coins na Star
Haka comment shima star �
Ga masu kalan status da yawa Kuma fa basai mutum Yana da number ka ba zai ga status din Abinda Kake sai dawa ba�

14/09/2026

Yadda zaki ki inganta lafiyar haƙoran ku.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sodangi HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sodangi HAUSA TV:

Shortcuts

Share