Isah Abubakar Neighbor

Isah Abubakar Neighbor Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah Abubakar Neighbor, Business service, 72 habibu Road samaru, Zaria.

28/07/2023

Da dumi'dumi.

Ga Jerin sunayen Ministocin Shugaba Tinubu, 28 da aka nada sun yi kashin farko na jerin sunayen:

- Abubakar Momoh
- Ambasada Yusuf Miatama Tukur CON
- Arch. Ahmed Dangiwa
- Barr. Hannatu Musawa
- Cif Uche Nnaji
- Dr. Berta Edu
- Dr. Dorris Aniche Uzoka
- H.E. Dauda Umahi
- H.E. Nyesom Wike
- H.E. Badaru Abubakar CON
- H.E. Nasiru Ahmed Elrufai
- Rt. Hon. Ekperipe Ekpo
- Hon. Nkiru Onyeojiocha
- Hon. Olubunmi Tunji Ojo
- Hon. Stella Okotette
- Hon. Uju Kennedy Ohaneye
- Malam Bello Muhammad G.
- Mista Dele Alake
- Malam Lateef Fagbemi SAN
- Malam Muhammad Idris
- Mr. Olawale Edun
- Mr. Waheed Adebayo Adelabu
- Mrs Iman Suleiman Ibrahim
- Farfesa Ali Pate
- Farfesa Joseph
- Sanata Abubakar Kyari
- Sanata John Eno
- Sanata Sani Abubakar Danladi

25/07/2023
24/07/2023
23/07/2023
18/07/2023

Farashin kayan masarufi da bukatun yau da kullum ya karu fiye da kima a wannan wata.

Me ya fi tsada a yankunanku?

18/07/2023

Hukumar EFCC cike da manyan motoci hudu ne s**a dirka gidan shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Adamu mai murabus, a jiya da dare kan tuhume-tuhumen da ake mishi.

A lokacin da s**a isa gidan nashi dake Abuja an yi hatsaniya sosai tsakanin 'yan sandan gidan nashi da jami'an hukumar EFCC, a karshe dai jami'an EFCC din basu samu damar shiga gidan nashi ba.

Kafun a jiye shugabancin na Abdullahi Adamu yasha tsananin matsin lamba daga fadar shugaban kasa da manyan shugabannin jam'iyyar akan lallai sai ya sauka daga mukamin nashi wanda a karshe ya hakura ya ajiye.

A wata majiya da muka samu daga jaridar Peoples Gazette ta ce tun bayan zaben shugaban kasa, fadar shugaban kasa take son ta kori Abdullahi Adamu saboda bai goyi bayan Tinubu ba a lokacin zaben fidda gwani jam'iyya wanda ya gudana a shekarar da ta gabata.

Haka zalika a zaben shugaban kasa ma bai goyi bayan Tinubu ba, duk da anje yawon kamfen kowace jiha tare dashi, wannan dalilin yasa s**a ga bai chanchanta ya rike shugabancin jam'iyyar ba. Shima sakataren jam'iyyar na kasa Senator Omisore ya ajiye mukamin nashi.

Manema labarai sun tuntubi Abdullahi Adamu yace ba zai ce komai ba, har sai Tinubu ya dawo Najeriya. A yanzu haka Abdullahi Adamu yana tsaka mai wuya inda hukumar EFCC ke farautarshi.

18/07/2023

RETURN AIRLIFT:
Today 18/07/2023, MAXAIR flight VM2087 departed Jeddah to Kano @ 14:38hrs with 537 Kano Pilgrims and 14 Officials.
Total Airlifts = 34,399
Total Flights = 88

Source: Command and Control Center, NAHCON

16/07/2023

This is Kanta Museum, which was built in 1830. It is located in Argungu, Kebbi state, Nigeria 🇳🇬

The Kanta Museum is a historical and cultural gem located in Argungu, Nigeria. Situated adjacent to the main market, the museum's building was constructed in 1831. The building was erected by Yakubu Nabame, a former Emir of Kebbi, and served as the Emir’s palace until 1942.

When the British built a new administrative palace during the reign of Muhammed Sani, this old building became vacant. Recognizing its historical value, it was opened as a museum on July 1, 1958, serving as a window into the rich and turbulent history of Kebbi State.

The Museum boasts a collation of historical artifacts and a testament to the ancient architectural beauty of the people.

Nigeria is blessed
God bless Nigerians

. channels

16/07/2023

Abunda yakamata ku sani game da 500billion daza'a raba na Palliative.

- Ko wani Dan Majalisa za'a bashi N194 million.

- Ko wani Household na Mutane za'a dinga basu N8,000 duk wata, Har na tsawon Wata shida. NB: Idan nace Household ba ina nufin mutum daya bane, Aa ina nufin iyali kenan, Nigeria tanada Statistics din Household saboda Palliative da'a dinga rabawa lokacin Buhari.

- Household 12 million ne kawai zasu Sami wannan Tallafin, Wanda kuma a Statistics na Population din Nigeria 2022, Jama'ar Nigeria sun kai 216 million People, Yanzu kuma nasan mun kusa 260 million kila, Madogarar zance game da Population zaku iya searching a goggle.

Tambayoyi:

- Shin tayaya Kudin zaizo ma Talaka?

- Shin su sauran Household din ba Yan Kasa bane?

- Shin ya za'ayi da Tuzurai, Ma'ana Matasa, Tunda magana ake na Household?

- Shin N8,000 zai iya rage radadin Talauci?

- Miye zaisa aba Yan Majalisu N194 million a cikin Tallafin Talakawa, Suma Talakawan ne, Idan kuma ana tunanin sune wakilan Talakawa, To gaskiya mudai ko kudin Constituency Project da ake basu bama ganin komai.

- Daga Elmuaz Lere
Marubuci, Mai Fashin Baki, Dan Siyasa.

ZIYARAR MAI GIRMA DAN MAJALISA MAI WAKILTAN ZARIA KUMA KAKAKIN MAJALISAN WAKILAIMai girma kakakin majalisa Kuma iyan zaz...
16/07/2023

ZIYARAR MAI GIRMA DAN MAJALISA MAI WAKILTAN ZARIA KUMA KAKAKIN MAJALISAN WAKILAI
Mai girma kakakin majalisa Kuma iyan zazzau Alh. Dr. Abbas Tajuddin ya kawo ziyara gari Zaria Muna godiya da fatan Allah yasa an koma gida lafiya Allah ya bar kauna

Address

72 Habibu Road Samaru
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah Abubakar Neighbor posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share