02/05/2023
Ina manoma da ke yanki Samaru, Bomo, Palladan Basawa kai har dama hunkuyi
To Albishirinku
Mai Taki Agro Chemical sun shirya tsaf don ganin sunka wo maku Maganin Feshi kala kala daban da ban da taki na zamani ingantattu wanda da sa hannun NAFDAC ajiki
Ina masucewa gonarsu ciyawa kamar anshukata, ina masucewa gonarsu kwari kamar nanne asalinsu ina masucewa gidansu kwari kamar anan aka shayardasu maza ku garzaya
MAI TAKI AGRO CHEMICAL da ke kan hanya Sakadadi kusa da L E A Primary school da ke Basawa Zaria don inganta amfanin gonarku
Muna maraba da kowa da kowa