Sarkin Yakin Naana Fadima

Sarkin Yakin Naana Fadima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarkin Yakin Naana Fadima, Madinatul Munawwara, Medina.

MARTANI ZUWA GA ASSADUL SUNNAH..Ba haka Ake Magana ba,Wa i'yazu billahi, na tabbata abinda wannan malamin ke fadi, ba ko...
10/04/2023

MARTANI ZUWA GA ASSADUL SUNNAH..

Ba haka Ake Magana ba,

Wa i'yazu billahi, na tabbata abinda wannan malamin ke fadi, ba komai yake nufi ba face don ance Annabi Muhammad SAW Shine Sifar Allah..

Mu a iya tunaninmu shine idan akace wannan abin shifar Allah ne, shine a nufin wannan abin shine, keda wasu ke babun dabi'u wadanda Allah SWT ya yarda dasu..

Alal misali, Annabi shine shifar Allah, to Abinda ke nufi shine Allah mai Gaskiyane haka ma Annabi Mai gaskiya, Allah Rahamane hakaza Annabi ma rahmane..

To irin wadannan Abubuwan su ake kira da Shifar Allah...

Bawai kamanceceniya Ake nufi ba kamar yadda kake tunanani..

Assadus Sunnah
Abulfatahi sani atijjani of Nigeria 2021



10/09/2022
09/05/2022

Amin Maulaty, Amin Maulaty

09/05/2022

Jauharatul Kamal, @ Wazifa

JUMA'AT + LAILATUL QADEEROh! Allah we are your servant, you are alone only our God..Kai muke roko aduk lokacinda muke ha...
21/04/2022

JUMA'AT + LAILATUL QADEER
Oh! Allah we are your servant, you are alone only our God..

Kai muke roko aduk lokacinda muke halin tsaka mai wuya/ dama lokacinda muke halin zaman lafiya, kuma kana biya mana,
Muna rokonka dan Alfarman Sayyidina Rasulillah da iyalan gidansa tsarkaka dama sahabbansa wadanda s**a bi tafarkinsa har ranar tashin alqiya.

Allah muna rokonka don qaunar da ke tsakanin Shehu ibrahim Niass da manzon Allah (SAW).

Allah muna rokonka don sirrin da ke tsakanin Yaa rasulillah da Sayyida Naana Fadimatu..

Allah ka sadamu da wannan rana mai Albarka, waatan daren Lailatul Qadari..

Ameen..





15/04/2022

" Ai Ilimin Zahiri shine ilimin fiqihu, Sannan Ilimin Badili shine ilimin Likitancin zuciya ai"

~Sarkin Yakin Naana Fadima~

15/04/2022

, ai shi ne gyaran Zuciya, Wannan Shine aikin Sufaye..

~Sarkin Yakin Sayyida Fadima~

15/04/2022

ALLAH! ALLAH!! ALLAH!!!

15/04/2022

" Ita DARIKA ba wata abu bace face Jajircewa Wata Nafila bayan Farilla, Arike Watani Nafila Arinqayi kullum har mutuwa"

Address

Madinatul Munawwara
Medina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Yakin Naana Fadima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share