ASAD Dangora

ASAD Dangora Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de ASAD Dangora, Services aux entreprises, Democratic Republic of the.

Assalamualaikum barkammu da wanna lokaci

Sannan kuma barkammu da shigowa wannam gida mai albarka zamu ringa kawomuku abubuwa da dama a cikin sa musamman iliman tarwa dakuma fada karwa da nisha dan tarwa fatan zamu karu da juna.

11/10/2025

Assalamu alaikum

Ka san dalilin shanyewar ƙafa bayan allura a ɗuwawu?Shanyewar ƙafa matsala ce da ke faruwa sakamakon lahani ga jijiyar l...
05/09/2025

Ka san dalilin shanyewar ƙafa bayan allura a ɗuwawu?

Shanyewar ƙafa matsala ce da ke faruwa sakamakon lahani ga jijiyar laka da ake kira da 'sciatic nerve' wace ke kai saƙonni zuwa wasu tsokokin ƙafa.

Wannan jijiyar laka ta fito daga laka ne sai ta biyo ta cikin ƙashin ƙugu sannan ta ratso ta cikin tsokokin ɗuwawu zuwa ƙafa har tafin sawu.

Wannan matsala na faruwa ne idan aka kuskure aka tsira allura a kan jijiyar lakar yayin allura a ɗuwawu, ko idan ruwan allurar ya tunzira jijiyar lakar, ko kuma idan allurar ko ruwan allurar ya kawo kumburi a kewayen jijiyar lakar wanda hakan na iya danne ko shaƙe ta har aikinta ya samu cikas.

Waɗanda suke da haɗarin samun wannan matsala sun haɗa da:

1) Wanda bai bayar da haɗin kai ba yayin yin allurar, musamman ƙananan yara da ma manyan masu tsoron allura.

2) Mai rama sosai.

3) Faɗawa hannun wanda bai ƙware ba.

4) Da kuma wanda tsautsayi ya faɗa wa.

Alamomin wannan matsala na faruwa ne a dukan rassan jijiyar lakar a ƙafa nan take ko bayan wani ɗan lokaci.

Alamomin sun haɗa da:

1. Matsanancin ciwo

2. Sagewa

3. Shanyewar tafin sawu

3) Rauni ko rashin ƙwarin ƙafa

4) Rashin ji a fata idan aka taɓa

5) Wahalar tafiya: ɗingishi, jan ƙafa da sauransu.

Da zarar an lura da waɗannan matsaloli da aka ambata a sama, a gaggauta sanar da jami'in lafiyar da ya yi allurar domin ɗaukar matakan gaggawa. Wannan matsala ana warkewa sumul kamar ba a yi ba. Sai dai jinkirin zuwa asibiti na iya nakasa ƙafar.

Game da shanyewar ƙafa likitocin fisiyo (Physiotherapists) ne ke amfani da hanyoyin ƙwarewa domin yi wa jijiyar lakar da tsokokin ƙafar ƙaimi har aikinsu ya dawo yadda ya kamata.

© Physiotherapy Hausa

This is C. Ronaldo
01/04/2025

This is C. Ronaldo

01/04/2025

Mun fara weekly challenge a mana hakuri
Let's go 🔥🔥

This are the answers of the quiz questions
28/03/2025

This are the answers of the quiz questions

28/03/2025

Rabbana Taƙabbal Minna Innaka Antas-Sami'ul Alim, Watub Alaina Ya Maulana Innaka Antat-Tawwabur-Rahim. Allahumma Taƙabbal Min Ummati Muhammadin Sallallahu Alaihi Wasallam.

Sallu Alan Nabiyyil Karim!

28/03/2025

Bansan dalilin da yasa naji natsani kitso da kunshi ba.

27/03/2025

Dana so nayi magana to Amma dai saina fasa daka karshe ma kawae Sai namanta mezanche🤣🤣🤣

27/03/2025

Assalamualaikum

27/03/2025

Adresse

Democratic Republic Of The

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque ASAD Dangora publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager