14/07/2026
*SIRRIN ARZIKI*
Arziki ba yawan kudi bane. Arziki shine ka kwanta da dare bacci ya dauke ka ba tare da bashi ya hanaka bacci ba. Arziki shine lafiya. Ka godewa Allah a kan abin da kake da shi, zai kara maka.
* *