Abubakar S. Mohammed fans

Abubakar S. Mohammed fans Tailor

22/07/2025

Karka gaji da yiwa mutane halacci, idan wani yayi maka butulci ko yaci amanar ka,Karka damu,tabbas wani xae maka rana 👌.

22/07/2025

Shi kabari adalin Alkali ne
Duk abinda kagani a cikinsa
To Tabbas da abunka kazo
Allah ka haskaka kabarin mu da rahama
😭🤲🏼.

Allah ya azurtamu da kekkyawan dabi'a
12/07/2025

Allah ya azurtamu da kekkyawan dabi'a

Allah ka Sa mu shuka mai kyau   mu girbi mafi kyau
11/07/2025

Allah ka Sa mu shuka mai kyau
mu girbi mafi kyau

02/07/2025

Ya ubangiji ka azurtamu da mace tagari mai kyau da safta
amiiin

Watarana an tambayi Annabi (S.A.W) cewa  menene "HAKURI" ?  Sai Annabi (S.A.W) Yace:{1} Juriya kan bakin ciki.{2} Yin ra...
29/06/2025

Watarana an tambayi Annabi (S.A.W) cewa menene "HAKURI" ? Sai Annabi (S.A.W) Yace:
{1} Juriya kan bakin ciki.
{2} Yin raha ga makiyi.
{3} Barin mummunan zato.
{4} Cire girman kai.
{5} Karbar uzuri a gurin da kasan babu gaskiya.
{6} Hakuri a inda kake da karfin ramuwa.
{7} Yafiya ga wanda ya cuce ka.
{8} Kyautatawa ga wanda ya kyautata maka.
Ya ALLAH ka bamu ikon kamantawa Albarkan annabi Muhammad sallahu alaihi wa'alihi wasallam

  alkhairi_komai_girman_sharri_challenge
27/06/2025

alkhairi_komai_girman_sharri_challenge

Morning fans
27/10/2022

Morning fans

08/03/2022

Address

Shuwa
Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347044369658

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar S. Mohammed fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abubakar S. Mohammed fans:

Share