Sabil care restaurant/Hausa

Sabil care restaurant/Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabil care restaurant/Hausa, Business service, Kunama Street, Abuja.

♥️♥️♥️Sabil care Sabil care restaurant/HausaSabil care restaurant/HausaSabil care restaurant/Hausa
31/03/2022

♥️♥️♥️Sabil care Sabil care restaurant/HausaSabil care restaurant/HausaSabil care restaurant/Hausa

Sabil care taalim packages.
30/03/2022

Sabil care taalim packages.

A sabon tsarin sabil care restaurant na tallafa ma malamai da ruwa da lemu a wajen da suke gudanar da karatuttukansu shi...
11/03/2022

A sabon tsarin sabil care restaurant na tallafa ma malamai da ruwa da lemu a wajen da suke gudanar da karatuttukansu shirin yayi nisa don ayanzun haka akwai masallatai uku da S**a fara amfana daga ciki akwai massalacin kasuwan dare dakuma samaru central mosque da wani a ta mangwarori duk a cikin garin samaru. Kuma wanna shirinyana gudanar me karkashin shugabanci Shehu Usman (sarkin samari)

Sabil care restaurant  yazo don ya share muku hawaye
01/02/2022

Sabil care restaurant yazo don ya share muku hawaye

A kokarin sabil care restaurant sashin tallafawa da abinci mai girma shugaban wannan sashin Shehu Usman tare da mai yada...
22/01/2022

A kokarin sabil care restaurant sashin tallafawa da abinci mai girma shugaban wannan sashin Shehu Usman tare da mai yada labaran sashin muhammad ibrahim Muhammad Ibrahim Mijinyawa sunyi zama da shugaban kungiyan "HIMMA DAI MATA MULTIPURPOSE COOPERATIVE SOCIAL,SKILL AND ACQUISITION CENTRE dake samaru akokarin mu na tallafa wa alumma.
A don haka muna kira ga mata wain da mazajensu s**a mutu da marayu masu sha'awan koyan sana'a da suturo da sunansu a shafin sabil care restaurant domin tantancewa.
A kuma kokarin tallafawa malamai masu karatu ka a masaltai tuni shiri yayi nisa na tantance masallatan da zasu mori wannan shirin kuma kofa a bude yake ga masaltan dake bukata a sasu a tsarin su tuntubi sashin yada labarai na sabil care restaurant

A cigaba da kokarin (sabil care restaurant) na tallafawa alumma, shugaban sashin bayarda abinci Shehu Usman ya kai ziyar...
15/01/2022

A cigaba da kokarin (sabil care restaurant) na tallafawa alumma, shugaban sashin bayarda abinci Shehu Usman ya kai ziyara makarantar "DARUL HADEEHIS SALAFIYA" dake magume Zaria, a innada yakai tallafin kur'anai makarantan domin tallafa wa malamai da daliban makarantan, da kuma shiri na musanman na tallafa ma malaman makarantar da abinci da abubawa na musamman a lokutan makaranta.
Muhammad Ibrahim Mijinyawa
Media/hausa

11/01/2022

SABIL CARE RESTAURANT.
Samarwa tare da raba kayan abinci yana daga cikin manyan ayyukanmu, saboda muhimmancin da muka bashi ne yasa muka samarmuku da hanyoyin rarraba abinci nasiya da kuma kyauta.
Wannan tsarin yazo ne akokarin mu na samar da ingattacen abinci me gina jiki a wannan kasata ta nigeria tare dakuma kawo sauyi a kasuwancin abinci dama kayan abincin.
KADAN DAGA CIKIN TSARETSARENMU.
sun hada da
*Bayar da abinci kyauta
*wayarma mutane kai akan kananun cututtuka da za'a iya dauka ta hanyan abincin damuke ci
*samar da wajen sayarda abinci a mafi rangwamen farashi, da kuma bayar da bashin abincin (BASHI) idan bukatan hakan yataso
*koyarwa tare da samar da ayyukanyi ta fannin bude wajajen sayarda abinci.
Duk wa'in nan manufofin da muka lissafo munyi su ne da zummar tallafa ma muhallinmu,jiharmu dama kasarmu baki daya.
Mun gode Allah yayi muku Albarka.
Margayiya Hajiya Hadiza Ahmad Samari(mukaddashiya).
Alh. Adamu Usman.
Shugaban sashin sayarda abinci.
Engr muh'd ibrahim mijinyawa
Meyada labaran (Hausa)

Barka da safiya daga sashin hausa na sabil care resturant
11/01/2022

Barka da safiya daga sashin hausa na sabil care resturant

Zamu zo jami'ar Ahmadu bello dake zaria nan kusa
07/01/2022

Zamu zo jami'ar Ahmadu bello dake zaria nan kusa

07/01/2022

Alhamdulillah💃💃💃 mun kaddamar da sashin hausa na sabil care restaurant zamu gabatar muku da manufofin mu bada dadewa ba

Address

Kunama Street
Abuja

Telephone

+2348102353998

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabil care restaurant/Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share