07/11/2022
YANZU-YANZU
Dan Takarar Shugaban Ƙasa na Jam'iyyar NNPP Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa muddin ya zama shugaban ƙasa, NECO, WAEC, NABTEB, NBAIS, zasu kasance kyauta, wa'adin JAMB Kuma zai kasance shekaru 4.
Kwankwaso ya bayyana haka ne dai dai lokacin da yake bayyana manufofin takarar sa na shugaban kasa.
Cikakken Rahoto na tafe
©Amintacciya