Kafinta ma dubin kowa

Kafinta ma dubin kowa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kafinta ma dubin kowa, Business service, kano, Abuja.

11/07/2022
05/07/2022
03/07/2022
28/06/2022

πŸ€πŸ€ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyaraπŸ€πŸ€πŸ€

🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿

🌹🌹Bayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi πŸ˜€πŸ˜€,,,,🌹🌹,

🌺🌺Sai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushiπŸ˜€πŸ˜€, 🌺🌺🌺🌺🌺

πŸ’πŸ’πŸ’Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, πŸ’πŸ’πŸ’

🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸

πŸ„πŸ„πŸ„Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina neπŸ„πŸ„πŸ„

🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼

🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

🌴🌴🌴Sai s**a ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

❀❀❀Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀

🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane🌺🌺🌺

******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.

❀❀ ❀❀❀
idan harkaji dadiπŸ˜† aranka to don Allah katura zuwa group 10

Address

Kano
Abuja

Telephone

+2349124756144

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kafinta ma dubin kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share