Muaf

Muaf Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muaf, Business service, Abuja.

11/07/2022

sabuwar waka Kutashi mufarka matasa ta Deeneygulma ft.Rabi'u mg

10/07/2022

WANI DAN KISHIN KASA YASHA DUKA A HANNUN WASU YA DABA

05/05/2022

WAYYO NERA DADI JAMA,A

Nice picture am Barry happy to day thankful for God and my parents
25/02/2022

Nice picture am Barry happy to day thankful for God and my parents

23/02/2022

Allahumma salli ala Muhammad wa Ali Muhammad

ZAMU FUSKANCI BARAZANA BABBA IN DAI ZA,A CIGABA DA TAFIYA HAKA KARANTA DOMIN KA BAWA YAN KASA GUDUNMAWA DON SAMUN MAFITA...
03/02/2022

ZAMU FUSKANCI BARAZANA BABBA IN DAI ZA,A CIGABA DA TAFIYA HAKA KARANTA DOMIN KA BAWA YAN KASA GUDUNMAWA DON SAMUN MAFITA

Nigeria kasatace mutanen cikinta yan uwan junane duk da banbancin kabila babu mai burin kashe dan uwan sa amma yau gashi mun wayi gari ana kashe iyayen mu yan uwan mu kannen mu wanda mu ada bamu san da hakan ba yan uwa na yan kasata shin ba zamuyi hudaba wa kanmu ba me yasa ba a kashemu a da ba kuma me yasa ake kashemu a yanzu don allah mu taimaki kanmu da shawara

20/01/2022

kalli kaga abin mamaki

GASKIYA SOYAYYA BABBAR CUTA CE DOMIN KUWA KAYI ZAMANKA A SINGLE YAFI MAKA KWANCIYAR HANKALI GA WANI TAKAITACCEN LABARI N...
16/01/2022

GASKIYA SOYAYYA BABBAR CUTA CE DOMIN KUWA KAYI ZAMANKA A SINGLE YAFI MAKA KWANCIYAR HANKALI GA WANI TAKAITACCEN LABARI

Na kasance ina matukar kaunarta sannan bani da buri kamar naga farin cikin ta ita din ta kasance farin cikina ina da tarukan buri a kanta idan da gidansu za,a fadamin na tura domin maganar aurenmu zanfi kowa farin ciki domin kuwa kullum cikinc tunanintqa nake da mafarkinta tare da jin shaukin kasancewa tare da ita amma a haka tasa hannunta ta shararamin mari a kumci na na dama saboda son da nake mata na kasa cewa komai sai na tambayeta ko meye dalilin hakan kawai sai ta fashe da dariya don Allah me take nufi da haka?

15/01/2022

Wayyo cikina
hahahahahahahahahahahahahahahahahahahahah

04/08/2021

Address

Abuja

Telephone

+2349121179904

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muaf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share