Sokoto Youth Business Association Resident In Abuja

Sokoto Youth Business Association Resident In Abuja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sokoto Youth Business Association Resident In Abuja, Business service, Abuja.

04/02/2023

EXCO MEATING NA GUDANA YNZ HAKA ANAN OFFICE DIN KUNGIYAR DAKE ABUJA.....

DAMAN MUNGAYAMAKU KUNGIYAR BATADA TSAYAYAN MUTUM GUDA DAN SIYASA INDAI KAI DAN SOKOTO KABUKACI KAZAUNA DA KUNGIYAR ZATA ...
27/01/2023

DAMAN MUNGAYAMAKU KUNGIYAR BATADA TSAYAYAN MUTUM GUDA DAN SIYASA INDAI KAI DAN SOKOTO KABUKACI KAZAUNA DA KUNGIYAR ZATA ZAUNA DAKAI KOWA CE JAM'IYYA KAKE KO!

Alhmdllh chairman na kungigar ayau yasamu daman zantawa da dan tajarar senator Shu'aibu gwanda Gobir a abuja tatamnawa ta shafi yanda kungiyar zatacigaba da yanda kowane mutum na kungiyar zai amfana a harakar zaben dake tafe insha Allah fatan Allah yakara daga darajar wanan kungiyya aduk inda tadosa Amin.

27/01/2023

ALHAMDULLAHI!

BISA TSAIKO NA AYUKA ANAN ABUJA MUNDAWO BAKIN AIKI GA WANAN PAGE DOMIN CIGABA DAKAWOMAKU YANDA KUNGIYAR TAKE...

01/01/2023

MUNAYIMA KOWA MURNA, SABUWAR SHEKARA 2023 ALLAH YASADAMU DA ALHERIN DAKECIKINTA

SOKOTO YOUTH BUSINESS ASSOCIATION RESIDENT IN ABUJA.

27/12/2022

MANYAN ISA, WLH KUNJI KUNYA DAI KUKA KURIN ISA DAI ANAN ABUJA GA MATSALA TSARO CE KUNKASA MAGANCEMA TALAKAWA TIRR KAM.

21/12/2022

INAKWANANKU SKWATAWA!

15/12/2022

ALLAH YAKARA DAGA DARAJAR WANAN KUNGIYYA TAMU AMIN.

11/12/2022

P R O KUNGIYAR MANSUR LAUWALI!

AKAN MUHIMMANCIN CONTRIBUTION DIN KUNGIYAR.

11/12/2022

SEC GEN JAFAR MUH'D,

JAWABIN KUNGIYAR BA SIYASA TAKAI BA.

11/12/2022

PRESIDENT HASSAN HUSSAINI ISA,

RIGHT KNOW.

11/12/2022

CHAIRMAN NA KUNGIYAR YANAKAN BAJAKOLIN JAWABAI MASU JAN HANKALI!

NAZIRU SULAIMAN.

11/12/2022

8:00am GENERAL MEETING ZAI FARA GUDANA.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto Youth Business Association Resident In Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share