Callme muwajja up barca mairana

Callme muwajja up barca mairana Up barca mairana

Allah ka daukaka Muslunci da musulmai
06/08/2022

Allah ka daukaka Muslunci da musulmai

06/01/2022
25/11/2021

GA YANDA AKE YIN SALLAR JANA'IZA.

1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata a'ya.

2. KABBARA TA BIYU, Ana karanta Salatin Annabi S,,A,,W

3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu'a ne ga mamacin, mace ne ko namiji.

4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi Wadanda suke Raye da matattu.

DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.
Ita kuma sallamar guda daya ce tak! Kuma za ka yi ta ne a bangaren damanka.

Akwai bukatar a yada Wannan Sako Dan Allah ta Hanyar Share a group biyar ko fiye da hakan. domin 'yan uwa musulmai su karu. Allah yabada ikon Hakan Ameen.

Muna Rokon Allah Ubangijin yasa Mu Cika Da Imani

Kafin Ka Wuce Kayi Following Na Wannan Page Nawa

30/10/2021



20/10/2021

Godiya tatabatta ga shugaban mu annabi Muhammad s a w ya rabbana ya Allah karama kusanci da annabi Muhammad s a w 🙏🙏

  Good morning to my friends
20/10/2021



Good morning to my friends

Address

Mairana
Abuja
FARIDA

Telephone

+2349136355250

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Callme muwajja up barca mairana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share