Wasikar Masoya by Umar MD

Wasikar Masoya by Umar MD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Wasikar Masoya by Umar MD, Business service, Umar MD, Abuja.

03/01/2023

Bari mutaɓa zaman majalisa
Mutumina kullun yariyan nan da hijabi ɗaya take yawo da shi😂😂😂

30/12/2022

Ango ya fasa aure a dai-dai lokacin da aka fara shagalin biki, Bayan ya Gano cewar Amaryar ta kaiwa wani saurayin ta ziyarar bankwana.

kamar yadda Labari yazo ance Cikin kawayen ta ne wata ta yiwa Angon Gulma.

A Wani Faifen Bidiyon da legit ta wallafa an hango Amaryar na kuka da magiya Amma duk da Hakan Angon yayi kunnen uwar shegu.

Shin Kuna Ganin wannan hukuncin da Angon ya yanke yayi dai-dai ?

MURMUSHIN KASHE ZUCIYAMasoyiyata aduk lokacin da nazo gareki nakalli kyakyawan idanuwanki masu ɗaukan hankalina haɗi da ...
25/12/2022

MURMUSHIN KASHE ZUCIYA

Masoyiyata aduk lokacin da nazo gareki nakalli kyakyawan idanuwanki masu ɗaukan hankalina haɗi da kyakyawan fuskanki me sani farin ciki yayi da nakalleshi

Masoyiyata wa yan nan kyakyawan labɓa naki aduk lokacin da kikayi mini murmushinki dasu yakan kashe zuciyata ya jefashi cikin shauki game da annashuwa da jidadi sumamaye zuciyata

Masoyiyata murmushinki yana da kyawun kallo dun Allah ɗan karayi mini ko sau ɗaya ne yauwa kokefa jaru mata

Daga naku Umar MD

23/12/2022

Tambaya agareku ma,abuta Soyayya
Acikin maza da mata suwaye sukafi yin hankuri acikin Soyayya..?

KAINE MAFARKINAMy love zanso mukasance tare da juna domin yanzu kazamo bugun zuciyata idanuwana sukayi mararin son ganin...
23/12/2022

KAINE MAFARKINA

My love zanso mukasance tare da juna domin yanzu kazamo bugun zuciyata idanuwana sukayi mararin son ganinka akoda wani lokacin

My love idan har ruwa da iska zasu iya zamowa masuyi tasiri agareni ina gani babu wanda zai iya zamowa sanadi face kai, cigaba da kaunarka acikin zuciyata tamkar tafiyace me nisa da nafarayinta wace baata da ranar yankewa har abada

My love furanni suna da kamshi gaske dukka duniya tasheda masu kyau su ake kira da taurari amma kai zarane acikin maza ina sonka ina kaunarka my life bazan iya rayuwa idan babu kai ba❤️

💥DAGA 💥NAKU 💥Umar 💥MD💥

BARKANKI DA SAFIYA SARAUNIYATAMasoyiyata ina fatar kintashi cikin koshin lfy .. ? Naji dadin jin hakan daga bakinki maso...
22/12/2022

BARKANKI DA SAFIYA SARAUNIYATA

Masoyiyata ina fatar kintashi cikin koshin lfy .. ? Naji dadin jin hakan daga bakinki masoyiyata duk safiya garin Allah ya waye nakanso kafin inyi karin kumallu nakanso infara da jin muryanki

Masoyiyata kinzamo mini farin cikin rayuwata hakan yasa nake son mukasance tare da juna bazan iya yin rayuwata batare dake ba ina sonki ina kaunarki bakuma zangaji da faɗar hakan ba daga gareni na bar lfy Sarauniyata

KAINE RAYUWATAMasoyina  abin alfaharina farin cikin rayuwata akoda yaushe dakai nake son kasancewa zanso ace ni dakai mu...
22/12/2022

KAINE RAYUWATA

Masoyina abin alfaharina farin cikin rayuwata akoda yaushe dakai nake son kasancewa zanso ace ni dakai muzamo miji da mata babban burina shine kazamo mijina uban ya,yana , domin nasan cewa zaka basu kulawa tamusamman tare da basu ilimin addini

Masoyina zanso ace kayi mini alkawali cewa bazaka taɓa rabuwa dani ba, har abada domin sonka ya daɗe da narkewa acikin zuciyatawa

Daga naku Umar MD

22/12/2022

Good afternoon my friend s, da fatar kunwuni lfy

Address

Umar MD
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wasikar Masoya by Umar MD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share