Engr. Musa Abdullahi Sadau

Engr. Musa Abdullahi Sadau Post

Circle 🔥🔥🔥🔥Indai kana yin Major, to ka tabbatar kanayin Circle, sunzo da kusan tsari ɗaya, suna bada points ɗinsu mai su...
22/09/2024

Circle 🔥🔥🔥🔥

Indai kana yin Major, to ka tabbatar kanayin Circle, sunzo da kusan tsari ɗaya, suna bada points ɗinsu mai suna spark guda 600 idan kayi register.

Major ya kusa shiga kasuwa, a abinda ya baiyana kuma zasu bawa ƴanbaiwa kuɗi idan ka kalli tsarin su, da kuma tazarar da take tsakanin Influencer da Ɗanbaiwa ba mai yawa bace. Ana gamawa da Major, Circle ne na gaba:

https://t.me/sparkscirclebot?start=ref77529

Domin samun 2 million na Memefi na yau ga inda zaku taba nan a tare lokaci guda da sauri 🙌🏻 Duk wanda baiganeba zai iya ...
16/06/2024

Domin samun 2 million na Memefi na yau ga inda zaku taba nan a tare lokaci guda da sauri 🙌🏻
Duk wanda baiganeba zai iya kirana domin Karin bayani nagode.
Ga link wanda basu faraba

https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_df8ce6877e

Dan Uwa kada ka bari a baka labari daure ka kasanci cikin wa'anda zasu ci gajiyar wa'anan farming din na time ga link:👇🏾...
11/06/2024

Dan Uwa kada ka bari a baka labari daure ka kasanci cikin wa'anda zasu ci gajiyar wa'anan farming din na time ga link:👇🏾👇🏾

https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1khVcUNeLy4jPXGQg

Da zarar kayi Joining kaji kayi tasks sai claiming da zaka dinga yi bayan 4hrs.

Allah yasa mu dace Amin.

Avacoin Update 🔥🔥🔥Masu mining Avacoin Babban Rana da'ake Jira tazo💥 Antsaida mining na Avacoin yau Amma wayanda s**a say...
01/06/2024

Avacoin Update 🔥🔥🔥
Masu mining Avacoin Babban Rana da'ake Jira tazo
💥 Antsaida mining na Avacoin yau Amma wayanda s**a sayi booster bayyi expired ba zasu cigaba da Haqan Glod har sai randa booster nasu yayi eapire
💥Avagold da kowa yayi mining anyi converting disa Duk Avagold 1000 zuwa Avacoin 1 tak yazama kenan a ratio of 1000 gold dust =1Avacoin
💥wayanda s**a sayi gold kasuwarsu,Boosts,skins,plots zasu samun kaso Mai yawa
💥sannan sunsaka task da zasu karamaka yawan Avacoin Dinka idan kayisu bayan sunyi updating
💥Kuma sunbude staking Duk Wanda yakeson Avacoin dinsa yana karuwa zai iya staking domin samun Wani kaso
💥munasa ran shiga kasuwa domin amso dalolinmu In Sha Allah
Munafata Allah yabamu nasara
Anas Saleh✍️✍️✍️✍️

18/05/2024

Domin samin update Akan mining ga group link dina ka/ki joining kyautane aduba comment section

DOTCOIN TELEGRAM MINING.....Sabbin shigowa mining kwa iya gwada wannan mining din da shima ake yinsa a Telegram, idan ku...
17/05/2024

DOTCOIN TELEGRAM MINING.....

Sabbin shigowa mining kwa iya gwada wannan mining din da shima ake yinsa a Telegram, idan kukayi rigista danna tsakiyarsa akeyi kamar dai yadda kuka ga muna danna Notcoin a baya....

https://t.me/dotcoin_bot?start=r_5822919475

Allah ya bamu sa'a...

11/05/2024

An budewa Marasa premium claiming a Notcoin sai ayi kokari aje ayi claiming duk Wanda yasan bazai iyayin claiming ba to ga video na saka a telegram group aje ayi joining a ga video din a nutse ✍️✍️✍️ el_mash_h

10/05/2024

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Musa Abdullahi Sadau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Engr. Musa Abdullahi Sadau:

Share