04/01/2023
KSALE GIDAN SHAYI NIGERIA LIMITED
Wannan company na gidan shayi ba shayi kadai bane muke wannan suna munyi sane saboda itane suna mafi karfi awajan shi kabiru sale saboda ita ne sana'ar sa koma yayi update na kasuwan ne yasa yace bazai taba sauya sunan company ba amma karka zauna akan cewa ksale Abban Ansar baya sai da komai acikin company sa
MUNA ABINCIN BIKI duk wanda yashirya Amasa Abinci a wajan biki musamman masu mukatan A burge abukansu da Abincin reception tabbas ksale gidan shayi ashirye yake ko yaushe in katashi
MASU BUKATAN SHIRYA MUSU ABINCIN GET TOGETHER shima ashirye muke muga munyi muku Abincin da zaku kara jin kaunar junan ku domin KSALE GIDAN SHAYI yana nan ashirye domin muku kaji da zakuji Don kara Dankon kauna agareku
ABUKINA KA HUTAR DA MATARKA YAU kasan meye yasa nace maka haka munyi maka wani tana di saboda ka hutar da amaryanka girkin yau domin KSALE GIDAN SHAYI ya shirya maka wani kalan Abinci da indai kakai wa amarya ranan zaka fahimci aure dadi arayuwa
Muna muku fatan alkairi agareku sai kunzu zaku iya neman mu kan number k**ar haka 07060692051
Director Media
KSALE GIDAN SHAYI NIGERIA LIMITED