09/11/2021
Salam
Ayau zamu tattauna ne akan yaza'ayi mu'iya magance matsalar gurbatar muhalli, amatsayinka na matashi wanda yakeda buri dayawa akansa,
Kafin muzo akan batun hanyar daza a magance matsalar yakamata musan me'ake kira gurbata muhalli ko dumamar yanayi ko sauyin yanayi,
Mekafahinta akan wanna abin dame kakegane cewa lallai akwai matsalar awurin dakake, tabbas akwai alamomi masuyawa da zamu gane irin ilar da sauyin yanayi kekawowa,
To kayi tunani maizurfi kagani kozaka fahinci idan akwai matsalar a inda kake,
Sai muhadu domin samun mafita akan matsalar kayi kokari kagani tabbas zamu iya magance matsalar kaidai kawai kayi abinda yadace.