DAN AMANA g

DAN AMANA g Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DAN AMANA g, Business service, Abuja.

khadimul qur'ani Kareem maulana shehu dahiru Usman bauchi,
27/10/2025

khadimul qur'ani Kareem maulana shehu dahiru Usman bauchi,

20/08/2025
Baba Buharin mu sai mun zo, Allah ya maka Rahama, ya yafe maka kura kuren kaInsha Allah, Baba Buhari ďan Aljannah ne kam...
15/07/2025

Baba Buharin mu sai mun zo, Allah ya maka Rahama, ya yafe maka kura kuren ka

Insha Allah, Baba Buhari ďan Aljannah ne kamar yadda muke nema wa iyayen mu Jannatul Firdaus da sauran ýan uwa Musulmai, mu ma idan lokacin mu ya yi Allah ya datar damu Ameeen.

Allah zai hanashi zarcewa inshallahu
23/03/2025

Allah zai hanashi zarcewa inshallahu

Ba wanda ya Isa ya Hana Shugaba Tinubu Zarcewa a Zaben 2027 -Ganduje

Shugaban Jam'iyyar APC na kasa tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Yana mayarda martani Ne ga Tawagar su Atiku Abubakar.

Idan za'a iya runawa dai gamayyar jam’iyyun adawa ne s**a Ha'de a shekarar 2013 don Samar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wacce ta kawo karshen gwamnatin Goodluck Jonathan a shekarar 2015.

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaben 2023, Peter Obi da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, sun yi wa Tinubu kaca-kaca a Taron.

Atiku ya tabbatar da hakan ne a jiya wanda ya karanta sakon taron manema labarai da wasu sassan shugabanni da masu ruwa da tsaki a harkokin siyasa daga sassan kasar nan s**a yi jawabi a Abuja domin nuna rashin amincewarsu da dokar ta-baci a jihar Ribas.

Atiku, da yake mayar da martani ga tambayar ko taron na shirin kaddamar da kawancen kawar da Tinubu, ya ce : "Eh."

Daga cikin wadanda aka bayyana kudurin su akwai tsohon gwamnan jihar, Rotimi Amaechi (Rivers), Kayode Fayemi (Ekiti), da tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, da dai sauransu.

Sai dai kuma ya yi watsi da irin wannan tattaunawa na hadin gwiwa Wanda Yace Anyi a banza, Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya ce babu wata kungiyar siyasa da za ta hana shugaba Tinubu tazarce wa a 2027.

Ganduje, a wata sanarwa da ya fitar a jiya ta hannun babban mai taimaka masa na musamman kan wayar da kan al’umma, Oliver Okpala, ya sake nanata cewa duk wani dan Arewa mai sha’awar tsayawa takara a 2027 to ya dakatar da irin wannan buri ya jira har zuwa 2031.

Ya kara da cewa goyon bayan da Arewa ke ba Tinubu doh sake tsayawa takara a 2027 ba zai iya girgiza ba domin ya tsaya ne kamar dutsen Gibraltar.

Inalillahi wa'ina'Ilaihurajiun Fire Accident over an Hour This Night in our Line Old market Gombe.
04/03/2025

Inalillahi wa'ina'Ilaihurajiun Fire Accident over an Hour This Night in our Line Old market Gombe.

07/01/2025

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN AMANA g posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share