ƘASA TA

ƘASA TA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ƘASA TA, Business service, abdulmalikmuhammad5191@gmail. com, Abuja.

30/01/2023
26/01/2023
TO YAN NIGERIA GA TAMBAYA:- SHIN WANNAN CHANJIN KUƊIN ALHERI NE KO BA ALHERI BANE  MUHAƊU A COMMENT..........😔     Magan...
26/01/2023

TO YAN NIGERIA GA TAMBAYA:- SHIN WANNAN CHANJIN KUƊIN ALHERI NE KO BA ALHERI BANE MUHAƊU A COMMENT..........😔

Maganar gaskiya Nigeria har yanzu mulkin mallaka akeyi kasancewar har yanzu yan ƙasar basu san abinda ake cewa yanci ba.

Abubuwan da ake A Nigeria yanxu kafin samun yanci ba'ayisu ba wanda kowa yasani turawan da s**a mukemu basu jawomuna asara irin wnnn ba.

Abun la'akari anan shine ance dan tallaka akayi chanji saigashi tallakawan ne keshan walaha kasancewar basu sabu da bankiba.

Amma masu kuɗin da akayi dansu sunacan suna walwala dajin daɗi batare da sun shiga halin takura ba.

Talaka bawan Allah yanxu A Nigeria Tallaka bayada wani gatan da yawuce masa Allah.

Takai yanxu da kuɗinka ba'a sayar maka da kawayan abinci saida sababin kuɗi kuma su sababin kuɗin nan basu wadata ba yadda akeso ba kuma ba'ayi chanjin yadda yakamata ba.
Aduk idan kashiga ba abinda kakeji sai kuka akan wannan chanjin da Allah ya'isa dakowace fuska.
Abinda yakamata aji bashi akejiba.

TO YAN NIGERIA GA TAMBAYA:- SHIN WANNAN CHANJIN KUƊIN ALHERI NE KO BA ALHERI BANE MUHAƊU A COMMENT..........😔

02/01/2023

Kasata kenan

Duba kaga yadda ɗaliban islamia ke rawar malias.

Address

Abdulmalikmuhammad5191@gmail. Com
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ƘASA TA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share