M Goma Abdulahi

M Goma Abdulahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Goma Abdulahi, Business service, Nyanya Gwandara, Abuja.

GAN ALLAH FULANI DEVELOPMENT ASSOCIATION OF NIGERIA GAFDAN the most unit union and the most good Union calling for peace...
27/02/2025

GAN ALLAH FULANI DEVELOPMENT ASSOCIATION OF NIGERIA GAFDAN the most unit union and the most good Union calling for peace and unity to all the tribe groups and the religious beliefs.

(GAFDAN)
26/02/2025

(GAFDAN)

Assalamualaikum warahmatullahi yan uwa musulmai maza da mata Inayiwa kowa da kowa fatan alkhairi sannan Ina matukar taya...
02/02/2025

Assalamualaikum warahmatullahi yan uwa musulmai maza da mata Inayiwa kowa da kowa fatan alkhairi sannan Ina matukar taya malam tukur farin ciki da murna ga irin matsiyin da Allah ya Bashi fatan mu yanzu Allah ya taya shi riko da kuma ya taimake shi akan aikin shi gaskiya abun farin ciki ne. Sai dai Ina rokon malam tukur yayi min afuwa sabo da Ina da uzuri masu matukar yawa shi ya hana ni halarta Taron shi na nadin sarauta. Ina ma kowa addua duk Wanda ya halarta wannan taro Allah ya maida shi gidan shi lafiya 🙏.
Alhamdulillah nagode

Assalamualaikum warahmatul Barkan mu da wannan lokaci. Ina meka gaisuwa na zuwa ga mutanen da s**a kai ziyara daga Bauch...
09/01/2025

Assalamualaikum warahmatul Barkan mu da wannan lokaci. Ina meka gaisuwa na zuwa ga mutanen da s**a kai ziyara daga Bauchi zuwa plateau da fatan kowa ya koma gudan sa lafiya 🙏 a matseyina na chairman wannan Kungiyar mu na Gan Allah Fulani Development Ina ma Wanda ya kafa wannan Kungiya addua Allah ya jikan sa da rahma Allah yasa ya huta kuma Allah yasa wannan yasa jihadi ne Wanda zai kai masa lada a kabarin shi. Sai kuma wasu malam mu da s**a riga mu gidan gaskiya Allah ya ka haske kabarin su kamar irin su malam Zakariyya plateau state da sauran su. Idan namu yazo Allah yasa mu cika da Imani Ameeeeen Ya hayyu ya Quyyum

Gan Allah Fulani Development.  (GAFDAN)  Hassan Dan Hussain
07/11/2024

Gan Allah Fulani Development. (GAFDAN) Hassan Dan Hussain

30/10/2024

Address

Nyanya Gwandara
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M Goma Abdulahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share