Arewa mufarka

Arewa mufarka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa mufarka, Business service, Zuba area 1, Abuja.

22/05/2026
02/03/2026

Bayan hare-haren da Isra’ila da Amurka s**a kai wa Iran, gwamnatin mulkin soja ta Burkina Faso karkashin jagorancin, Kaftin Ibrahim Traore, ta dauki wasu matakai masu tsauri na diflomasiyya.

Kasar ta sanar da rufe ofishin jakadancin Amurka da ke Ouagadougou, tana mai bayyana cewa matakin na daga cikin martani ga abin da ta kira tsoma baki da kuma hare-haren da s**a saba dokokin kasa da kasa.

Haka kuma, gwamnatin ta umurci jakadanta da ke Amurka da ya gaggauta komawa gida domin tuntubar gwamnati kan matakai na gaba.

Bugu da kari, Burkina Faso ta bayyana shirin aikewa da rundunar manyan dakaru guda biyu zuwa Iran a matsayin nuna goyon baya ga kasar.

A lokaci guda, an bukaci jakadan Amurka a Burkina Faso, Sandra E. Clark, da ta bi dokokin da s**a shafi rufe ofishin jakadancin cikin lumana.

Wannan mataki na Burkina Faso na nuna yadda rikicin Gabas ta Tsakiya ke ci gaba da jan hankalin kasashe daban-daban a duniya tare da sauya yanayin hulda ta diflomasiyya.

Address

Zuba Area 1
Abuja

Telephone

+2348066332790

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa mufarka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share