17/01/2024
Mu adanmagajinnan bamusan mene matsalarmu da wasu daga cikin police din danmagaji division ba k**ar suna jira wani Abu yafaru tsakanin my surika cinmana zarafi k**ar Insp. Labaran Ibrahim gozali,da Cpl.k**aludeen maikudi. Kamardai jiya bayan sallan ishai inda muke zama muna sanaa wani constable dasuke aiki dashi yazo har inda muke sanaa yayi fitsari Kuma anyi symbols anrubuta baa fitsari agurin Amma shi yaron aikinnasu(sulaiman)sabida Yana tak**a dasu yazo agaban kowa ya kwabe wandonsa yayi fitsari acikin mutane sannan ak**ashi magana yace zega ubandaya Isa ya hanashi,daganan Abu yayi gaba harya Kira oganninsa sukuma suna ganun su bawata doka dazasu bi s**azo s**a k**a mana yaro s**a kulle tunjiya haryau Yana can akulle bamusan me suke nufiba.kuma in Abu na Saida Raine suzo suna Neman na dayarana din. Amma babu wadanda suke jira k**ar mudaidin.