Nura m Abdallah

Nura m Abdallah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nura m Abdallah, Business service, Abuja.

Your facebook account will look like this! Claim It!(1)
13/11/2025

Your facebook account will look like this! Claim It!(1)

waikai dole sekayi
13/11/2025

waikai dole sekayi

13/11/2025

active
active

13/11/2025
Idan ba dan Nigeria bane kai zaka dade baka fahimci inda aka dosa ba kasar nan kamar yadda Idan super uban lissafi zai k...
12/11/2025

Idan ba dan Nigeria bane kai zaka dade baka fahimci inda aka dosa ba kasar nan kamar yadda Idan super uban lissafi zai kwana yanayi maka bayani bazaka taba fahimtar ina ya dosa ba

Lauyoyi suna fadar yadda doka take aiki a Nigeria da tsarin constitution Soja yayi laifi to karamin ministern tsaro yace a tsarin doka Sojan nan ai yayi abunda yakamata ayaba masa Idan kana fahimtar lissafin bakinsu daya

Da ace wike ya mari Sojan nan Shima ya kashe wike da mari ya mari banza babu abunda za ayi sai tashin zance babanmu ordinary president Shikuma yace kodai wike yabawa sojan nan hakuri kokuma Tunibu da kanshi yabawa sojan Hakuri 🤣 kai a Nigeria muke ordinary presidentIdan ba dan Nigeria bane kai zaka dade baka fahimci inda aka dosa ba kasar nan kamar yadda Idan super uban lissafi zai kwana yanayi maka bayani bazaka taba fahimtar ina ya dosa ba

Lauyoyi suna fadar yadda doka take aiki a Nigeria da tsarin constitution Soja yayi laifi to karamin ministern tsaro yace a tsarin doka Sojan nan ai yayi abunda yakamata ayaba masa Idan kana fahimtar lissafin bakinsu daya

Da ace wike ya mari Sojan nan Shima ya kashe wike da mari ya mari banza babu abunda za ayi sai tashin zance babanmu ordinary president Shikuma yace kodai wike yabawa sojan nan hakuri kokuma Tunibu da kanshi yabawa sojan Hakuri 🤣 kai a Nigeria muke ordinary president

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura m Abdallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share